Matsayin Sin Kan Batun Falasdinu A Bayyane Yake
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Matsayin Sin Kan Batun Falasdinu A Bayyane Yake

byCGTN Hausa
2 years ago
Sin

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya bayyana a yayin taron manema labarai Litinin din nan cewa, matsayin kasar Sin kan batun Palasdinu a ko da yaushe a bayyane yake. Kasar Sin tana ba da shawarar kafa kasar Falasdinu mai cikakken ‘yanci bisa kudurorin MDD mafiya dacewa, kuma za ta ci gaba da yin aiki tukuru tare da ragowar kasashen duniya har ganin an kai ga cimma wannan mataki.

Wang Wenbin ya bayyana cewa, a matsayinta na shugabar karba-karba ta kwamitin sulhu, kasar Sin za ta yi kokarin ganin an dawo da zaman lafiya a Palasdinu, da sa kaimi ga kwamitin sulhu don sauke nauyin da ya rataya a wuyansa, tare da taka rawar da ya dace, da kawar da rikicin da ake fama da shi, da ma kiyaye lafiyar fararen hula.

  • Xi Ya Aike Da Wasikar Taya Murna Ga Taron Farko Na Shawarar “Ziri Daya Da Hanya Daya” Kan Musayar Kimiyya Da Fasaha
  • Jami’ar MDD: CIIE Wani Sabon Salo Ne Na Hadin Gwiwar Duniya

A game da huldar dake tsakanin kasar Sin da Amurka kuwa, Wang Wenbin ya ce, kasar Sin za ta ci gaba da ba da goyon baya da karfafa mu’amala tsakanin gwamnatoci da kungiyoyin da ba na gwamanati ba. Ban da wannan kuma, kasashen Sin da Amurka za su gudanar da shawarwarin hana yaduwar makamai a matakin sassa a birnin Washington nan gaba kadan, inda za su gudanar da tattaunawa da yin mu’amala da juna kan batutuwa da dama, kamar aiwatar da yarjejeniyoyin sarrafa makamai na kasa da kasa da hana yaduwa.

Ban da wannan kuma, bisa gayyatar da kasar Amurka ta yi masa, mataimakin firaministan majalisar gudanarwar kasar Sin, kuma shugaban tawagar kasar Sin a tattaunawar tattalin arziki da cinikayya tsakanin Sin da Amurka, He Lifeng, zai ziyarci kasar Amurka daga ranar 8 zuwa 12 ga watan Nuwamba. (Mai fassara: Ibrahim)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci
Daga Birnin Sin

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?
Daga Birnin Sin

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025
Next Post
Gwamnatin Kebbi Ta Bayar Da Kwangilar Biliyan 3.8 Don Sake Gina Titunan Garin Yauri

Gwamnatin Kebbi Ta Bayar Da Kwangilar Biliyan 3.8 Don Sake Gina Titunan Garin Yauri

LABARAI MASU NASABA

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025
…ACF Ta Nesanta Kanta Da Goyon Bayan Akpabio

‘Yan Nijeriya Sama Da Miliyan 33 Ne Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa – Akpabio

October 8, 2025
Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025
SSANU, NASU Za Su Gudanar Da Zanga-zanga A Faɗin Nijeriya A Ranar 9 Ga Oktoba

SSANU, NASU Za Su Gudanar Da Zanga-zanga A Faɗin Nijeriya A Ranar 9 Ga Oktoba

October 7, 2025
Daukacin Mambobin Majalisar Kare Hakkokin Dan Adam Ta MDD Sun Amince Da Kudurin Da Kasar Sin Ta Gabatar Kan Kare Hakkokin Tattalin Arziki Da Zamantakewa Da Al’adu

Daukacin Mambobin Majalisar Kare Hakkokin Dan Adam Ta MDD Sun Amince Da Kudurin Da Kasar Sin Ta Gabatar Kan Kare Hakkokin Tattalin Arziki Da Zamantakewa Da Al’adu

October 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version