Idris Aliyu Daudawa" />

Mene Ne Matsalar Dumamen Abinci Da Na’ura?

Kayayyakin abincin da ake ci wannan ba wani abu bane wand aba so, amfani da wutar lantarki, da kuma yadda sa abu yayi sanyi karnin da ya wuce, wannan kuma shine a lokaci na farko a tarihin dan Adam, abu ya kasance ana iya ajiye abinci da kuma ganyayen abinci, zuwa wani lokoaci mai tsawo, abinda kuma zai sa a ajiye su zuwa wani lokaci mai tsawo.

Da yake ana kara samun yawan jama’a a garuruwa, wannan ya sa aka fara tunanin, sai kuma ka fara tunani na bullo dawasu sababbin hanyoyi wadanda, za a ajiye su, wannan ne yasa aka bullo da wasu sababbin abinci daban daban, tan kuma hanyar da ake ajiye su ita ce yawanci  akan sa masu, sinadarai, wasu kuma ana sa masu stabilizer, wadda zata tabbatar da abincin daga karshe zai dade da su abin bugewar.

Don haka shi abinda ake sa ma abinci saboda ya kai wani lokaci bai lalace ba, wani abu ne da ake sa ma abinci, wani abin sha,  magani, da kuma sauran abubuwan da za a iya mafani dasu, domin su kawar da yiyuwar hanasu rubewa, saboda bacteria wadda zata iya shiga,

Yawancin kayayyakin abinci sai da wand aka samu kana takama da shi, da kuma wadanda suke can gona, wand aba wani nisa suka yi ba, sun kunshi wasu abuwan da suke saw a abinci kan dauki lokaci kafin ya kai ga baci.

Tarihin mutum da kuma yadda ya gwanance a harkar noma da   kuma yadda zai kasance da  an lura ga kuma kiyayewa da yadda za a ajishe shi, na lokaci mai tsawo. Duk kuwa da yake akwai alaka da al’amuran da suka shafi abinci, al’umma suna da hanya dauya kawai wadda suke yin kyakkyawan tanaji, na yadda za akula da ajye abinci da kuma kulawa da shi , saboda kada abubuwan da ba a fata su zo su dame su.

Ai maganar masaniya ce akan yadda shi al’amarin zai bada wata gudunmawa, a wadannan mutanen na wannan karnin, sai kuma yadda su al’umma zasu gane abin su kuma ci ganiyar shi, amma bai kamata ba tsaya saboda bata lokaci ba, komai ai ana farawa ne da karami kafin a kaio ga cimma shi babban.

Su duk hanyoyin da ak amfani dasu ana yi ne domin kulawa da lafiyar abinci, da yawan awowin da ake batawa ana cikin, akwai dai komai karshen matakin da zaka iuya dauka akan barin shi har ya jkaiga lalacewa.

Ana son mutane su gane cewar kayayyakin abincin da aka ajiye zuwa wani lokaci, ba sune matsalar lafiya ba, amma sai dai idan an yi amfani da wata hanya da bata dace ba, sune babbar matsalar. Amfani dasu abin ya karkasu a kamfanin da aka yi biredi ko kuma Cakuleti, zamu dan kokarata ne  domin mu gane yadda duk ake yin al’amarin.

Awai kalmomi 26 na Turanci daga cikinsu kuma aana amfani da guda tara ne, wajen ayjiyewa da kuma kula da abinci, wadannan sune F,J,O, U, B, D, Y, Z  ake amfani dasu.

Kayayyakin da ake amfani dasu saboda a ajiye abinci, abin yana iya kasancewa sikari, gishiri, ko kuma binegar, wadannan wadansu suna ganin kamar abinci ne, saboda ai sun kunshi wasu sinadarai, don haka alakarsu da jikinmu za sa mu canza. Gishiri dai an rarrabashi gida gida, kamarsu nitrite , benzoates, nitrates, sorbates, sulphates, sulphites, carbonates, wadannan wasu nau’oin gishirin da aka amfani dasu ne.

Duk da yake dai shi dan Adam ya saba da yin amafani da wasu hanyoyi na kulawa da ajiye abinci zuwa wani lokaci, amma kuma wani lokaci da zarar an ambaci irin wadannan hanyoyin , sai abin ya zama kamar ana gardama ne. Amma kuma ire iren wadannan maganganun ya da ce  a rika yin taka tsan tsan dasu, saboda mai da hankali akan abinda zai kasance da alfanu ga al’umma. Babbar hanya wadda za a yi amfani da ita wajen ajiye abinci, sune na ainihi, kamar sanyi, hasken rana, da kum iska, amma da zarar kuma sun kasance sinadarai na zamani, sai kuma al’amura su canza, nan ne kuma matsalar take, saboda kuwa yawancin mutane sune matsalar da ake ganin zata faru tun farko.

Exit mobile version