Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home WASANNI

Messi Na Ci Gaba Da Kafa Tarihi A Barcelona

by Tayo Adelaja
September 11, 2017
in WASANNI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

A ranar Asabar Barcelona ta ci Espanyol 5-0 a gasar La Liga, wanda kuma ya zamto wasan mako na uku da suka kara a Camp Nou.

A karawar ce Lionel Messi ya ci kwallo uku rigis, kuma karo na 38 kenan yana yin haka tun komawarsa Barcelona da taka-leda a matsayin kwararren dan kwallo.

samndaads

Jimilla ya ci kwallo uku sau 27 a gasar La Liga da kuma sau bakwai a gasar cin kofin zakarun Turai da sau uku a Copa del Rey da sau daya a Spanish Super Cup.

Karo na uku kenan Messi dan kasar Argentina yana cin Espanyol kwallaye uku a wasa, amma Balencia ce kungiyar da ya fi cin kwallo uku rigis, wacce ya yiwk hakan sau hudu a tarihi.

SendShareTweetShare
Previous Post

FIFA Ta Ce Za A Sake Buga Wasan Afrika Ta Kudu Da Senegal

Next Post

Nahiyar Afrika: An Kama Boka Akan Satar Mota A Kenya

RelatedPosts

Wane Ne Sabon Kociyan Chelsea, Thomas Tuchel?

Wane Ne Sabon Kociyan Chelsea, Thomas Tuchel?

by Sulaiman Ibrahim
3 hours ago
0

Chelsea ta nada tsohon kocin kungiyar kwallon kafa ta Paris...

Laporta Ya Zargi PSG Da Jefa Barcelona Rudani

Laporta Ya Zargi PSG Da Jefa Barcelona Rudani

by Sulaiman Ibrahim
3 hours ago
0

Dan takarar shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Barcelona wanda shine...

Rashin Kudi Yana Neman Saka Real Madrid Hakura Da Mbappe

by Sulaiman Ibrahim
3 hours ago
0

kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint German ta soma tuntubar...

Next Post

Nahiyar Afrika: An Kama Boka Akan Satar Mota A Kenya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version