Connect with us

MANYAN LABARAI

Ministar Kudi Ta Yi Murabus

Published

on

Ministar Kudi Kemi Adeosun ta yi murabus a yau juma’a, bayan da aka zarge ta da mallakar takardar bogi ta bautar kasa.

Jaridar Premium Times ce ta fara tona asirin Ministar, amma tun lokacin ba wani mataki da aka dauka akan ta, duk da karfin zargin da ake mata.

Karshen tika ita ce tik.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: