Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Moghalu Ya Taya Farfesa Obiozor Murnar Zama Shugaban Koli Ta Ohanaze

by Daurawa Daurawa
January 11, 2021
in LABARAI
1 min read
Farfesa Moghalu Ya Yi Wa Gwamnati Gyara Kan Batun Layin Waya Da NIN
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Tsohon dan takarar Shugaban Kasa kuma Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Nijeriya, Farfesa Kingsley Moghalu ya aika da sakon taya murna ga sabon shugaban Koli ta Ohanaze.

Moghalu a wata takardar sanarwar manema labarai wacce ya fitar yau Litinin a Abuja, ya ambaci sabon shugaban koli ta Ohanaze, Farfesa George Obiozor a matsayin masani kuma nagartaccen mutumin da ya kafa tarihi a mabambantan fannoni.

samndaads

Farfesa Moghalu wanda ke rike da sarautar Ifek’ego Nnewi ya ce: “Sabon Shugaban Koli ta Ohanaze, Farfesa Obiozor ya kasance mutum mai nagarta da kwarewa. Za a ga haka idan aka duba irin aiki tukurun da ya yi lokacin da yake Ambasadan Nijeriya a Amurka, Isra’ila da Cyprus. Haka kuma a lokacin da ya ke Darakta Janar na NIIA.

“Obiozor Farfesa ne da ke da kwarewa ta jagoranci, wanda ya san zamaninsa da mu’amala da mabambantan mutane. Da wannan ne muke fatan cewa zai ciyar da wannan kungiya ta Ibo gaba, har ya kai ga an samu hadin kai na baidaya.” inji shi.

SendShareTweetShare
Previous Post

Dalilan Da Suka Sa Maza Suka Fi Mata Saurin Mutuwa

Next Post

Korona: Za A Dakatar Da Yin Katin Dan Kasa Saboda Cunkoso – Ministan Lafiya

RelatedPosts

Boko Haram A Jihar Nasarawa: Gwamna Sule Ya Nemi Tallafin Shugaba Buhari

by Muhammad
15 mins ago
0

Daga Bello Hamza, Gwamnan jihar Nasarawa Abdulahi Sule bayyana cewa,...

Tsaro Nijeriya

NAF Na Iya Kokarinta Wajen Tabbatar Da Tsaro A Nijeriya – Ministan Yada Labarai

by Muhammad
20 mins ago
0

Daga Mahdi M. Muhammad, Ministan yada labarai da al'adu, Alhaji...

Fatakwal

NAF Ta Kara Fadada Ayyukan Tsaro A Fatakwal

by Muhammad
28 mins ago
0

Daga Mahdi M. Muhammad, Shugaban hafsan sojojin sama (CAS), Air...

Next Post
Korona: Za A Dakatar Da Yin Katin Dan Kasa Saboda Cunkoso – Ministan Lafiya

Korona: Za A Dakatar Da Yin Katin Dan Kasa Saboda Cunkoso - Ministan Lafiya

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version