Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home DAGA BIRNIN SIN

Mu Tuna Da Shahidai Tare Da Shugaba Xi Jinping

by Sulaiman Ibrahim
April 4, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Mu Tuna Da Shahidai Tare Da Shugaba Xi Jinping

Xi Jinping ya gabatar da Jawabi yayin taron murnar cika shekaru 95 da kafuwar Jam’iyyar Kwaminis ta Kasar Sin da aka yi a shekarar 2016, domin tunawa da wadanda suka sadaukar da rayukansu wajen kare kasar Sin

WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga CRI Hausa

Ranar 4 ga watan Afrilu na bana ita ce bikin share kaburbura da tunawa da magabata na kasar Sin, gabanin wannan rana, bari mu nuna girmamawa ga shahidai tare da shugaban kasar Sin Xi Jinping domin tunawa da tarihi.

Xi Jinping ya gabatar da Jawabi yayin taron murnar cika shekaru 95 da kafuwar Jam’iyyar Kwaminis ta Kasar Sin da aka yi a shekarar 2016, domin tunawa da wadanda suka sadaukar da rayukansu wajen kare kasar Sin
Xi Jinping ya kai ziyara a dakin tunawa da yakin da aka yi a garin Siping a lokacin da ake neman ‘yantar da jama’ar kasar Sin tsakanin shekarar 1946 da ta 1948, a ranar 22 ga watan Yuli na shekarar 2020.
A ranar 20 ga watan Mayu na shekarar 2019, Xi Jinping ya kai ziyara dakin tunawa da wurin da aka fara doguwar tafiyar sojojin dake karkashin jagorancin jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin, dake gundumar Yudu na birnin Ganzhou, inda ya gana da iyalai na wasu shahidai .
A ranar 16 ga watan Satumba na shekarar 2019, Xi Jinping ya kai ziyara dakin tuna da shahidai na birnin Xinyang.
A ranar 20 ga watan Agusta na shekarar 2019, Xi Jinping ya ziyarci wurin tuna da jajayen sojojin Sin wato Red Army dake gundumar Gaotai na birnin Zhangye na lardin Gansu, inda ya aza furanni a gaban dutsen tunawa da shahidai.
A ranar 20 ga watan Mayu na shekarar 2019, Xi Jinping ya ajiye furanni a gaban wurin tunawa da fara doguwar tafiya da jajayen sojoji wato Red Army suka yi, a gundumar Yudu dake birnin Ganzhou.
A ranar 12 ga watan Satumba na shekarar 2019, Xi Jinping ya kai ziyara wurin tuna da juyin juya halin da aka yi don ‘yantar da jama’ar kasar Sin, dake yankin Xiangshan na birnin Beijing, inda aka tsara bikin nune-nune mai taken “aza harsashi ga kafuwar sabuwar kasa ta Sin”. (Mai Fassarawa: Maryam Yang)

 

SendShareTweetShare
Previous Post

Dasa Bishiyoyi Don samar da Kyakkyawar Makoma

Next Post

Bikin Ista: Saraki Ya Nemi Kirista Su Yi Koyi Da Ɗabi’ar Sadaukarwa

RelatedPosts

Yaushe Za’a Yi Wa Al’ummomi Marasa Rinjaye Adalci A Amurka?

Yaushe Za’a Yi Wa Al’ummomi Marasa Rinjaye Adalci A Amurka?

by Sulaiman Ibrahim
11 hours ago
0

Daga CRI Hausa Bayan da aka shafe tsawon makonni uku...

Don Me Kasar Sin Ta Gabatarwa Duniya Shawarar “Ziri Daya Da Hanya Daya”?

Don Me Kasar Sin Ta Gabatarwa Duniya Shawarar “Ziri Daya Da Hanya Daya”?

by Sulaiman Ibrahim
11 hours ago
0

Daga CRI Hausa Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar...

Kasar Sin Jigon Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

Kasar Sin Jigon Ci Gaban Tattalin Arzikin Duniya

by Sulaiman Ibrahim
23 hours ago
0

Daga Ibrahim Yaya A wannan mako ne aka bude taron...

Next Post
Bikin Ista: Saraki Ya Nemi Kirista Su Yi Koyi Da Ɗabi’ar Sadaukarwa

Bikin Ista: Saraki Ya Nemi Kirista Su Yi Koyi Da Ɗabi’ar Sadaukarwa

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version