CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Mummunar Dokar Da Amurka Ta Zartas Kan Yankin Taiwan Ba Za Ta Yi Tasiri Ba

by CRI Hausa
December 30, 2020
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Mummunar Dokar Da Amurka Ta Zartas Kan Yankin Taiwan Ba Za Ta Yi Tasiri Ba
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Kwanan nan ne shugaban Amurka ya sanya hannu kan wani shirin dokar kasafin kudi na shekara ta 2021, wanda ya kunshi wata ayar doka kan yankin Taiwan na kasar Sin, sashen ayar dokar, ya nuna cewa, gwamnatin Amurka za ta rika sayar da makamai ga Taiwan, da barazanar mara mata baya wajen shiga muhimman kungiyoyin kasa da kasa da dama. Irin wannan aika-aikar da Amurka ta yi, tsoma baki ne cikin harkokin gidan kasar Sin, da lahanta moriyar kasar, kuma kasar tana nuna adawa da ma yin Allah wadai da shi matuka.

samndaads

Batun Taiwan, batu ne da ya shafi ikon mallaka gami da cikakken yankin kasar Sin, kana batu ne mai muhimmanci dake jawo hankali a huldar Sin da Amurka. Sanarwa kan kulla huldar jakadanci tsakanin Sin da Amurka wadda aka fitar a shekara ta 1978, ta yi nuni da cewa, Amurka ta amince cewa, gwamnatin Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin halaltacciyar gwamnati ce daya tak a kasar. Kuma ‘yan siyasar Amurka sun san da wannan batu sosai.
A halin yanzu, dangantakar Sin da Amurka na cikin wani yanayi mai sarkakiya, tun bayan kulla dangantakar diflomasiyya tsakaninsu. In har sabuwar gwamnatin Amurka dake shirin kama aiki tana son kare muradunta a yankin Asiya da tekun Pasifik, ya zama dole ta kara fahimtar sarkakiyar da hadarin dake cikin batun Taiwan tare da yin hattara, domin kar ta kara tafka kurakurai ko kuma aikata abubuwa masu hatsari. (Mai Fassara: Murtala Zhang)

SendShareTweetShare
Previous Post

Kasar Sin Tana Taimakawa Duniya Wajen Samun Ci Gaba Mai Dorewa

Next Post

2020:Namijin Kokarin Kasar Sin A Shekarar 2020 Ya Karfafa Gwiwar Kasashen Duniya

RelatedPosts

Wane Irin Tsarin Cudanyar Tattalin Arzikin Duniya Ake Bukata?

Wane Irin Tsarin Cudanyar Tattalin Arzikin Duniya Ake Bukata?

by CRI Hausa
14 hours ago
0

A cikin ‘yan watannin da suka gabata, wasu mutane sun...

Xi Ya Saurari Rahoton Aikin Gwamnatin Yankunan Hong Kong Da Macao

Xi Ya Saurari Rahoton Aikin Gwamnatin Yankunan Hong Kong Da Macao

by CRI Hausa
14 hours ago
0

A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya saurari...

Jiangxi: An Taimakawa Mutane Wajen Saukaka Begen Gida Da Suke Yi Ta Kafar Bidiyo Kai Tsaye

Jiangxi: An Taimakawa Mutane Wajen Saukaka Begen Gida Da Suke Yi Ta Kafar Bidiyo Kai Tsaye

by CRI Hausa
14 hours ago
0

A kauyen Huikeng a garin Xinwan na gundumar Xiushui a...

Next Post
2020:Namijin Kokarin Kasar Sin A Shekarar 2020 Ya Karfafa Gwiwar Kasashen Duniya

2020:Namijin Kokarin Kasar Sin A Shekarar 2020 Ya Karfafa Gwiwar Kasashen Duniya

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version