Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Mutum 40 Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Sama A Nepal

by
4 years ago
in KASASHEN WAJE
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Akalla mutum 40 sun rasa rayukansu, in da 23 suka jikkata bayan jirgin saman fasinjan da ke dauke da su ya yi hatsari a kusa da filin jirage na birnin Kathmandu da ke Nepal. Hukumomin kasar sun bayyana hatsarin a matsayin mafi muni da ya auku cikin shekaru a kasar.

Hukukomi a Nepal sun ce, mutane 71 ne ke cikin jirgin saman na hadin gwiwar kamfanin Amurka da Bangladesh, kuma ya yi hatsarin ne a wani filin kwallon kafa da ke kusa da filin jirage na Kathmandu bayan ya baro birnin Dhaka.

Masu aikin agaji sun babballa buraguzan jirgin da suka kone kurumus kafin samun damar zaaulo fasinjojin da ke makale a cikinsa.

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Kawo yanzu babu cikakken bayani game da musabbabin aukuwar hatsarin, amma wata sanarwa da hukumomi suka fitar ta ce, jirgin ya kubce wa matukinsa ne a yayin da yake dab da sauka.

Har yanzu dai ana ci gaba da ganin bakin hayaki da ya turnuke sararin samaniya a wurin da hatsarin ya auku.

Mai magana da yawun kamfanin jirgin saman, Kamrul Islam, ya ce, 33 daga cikin fasinjojin ‘yan asalin kasar Nepal ne, yayin da 32 suka fito daga Bangladesh, sannan kuma akwai wani mutumin China guda da kuma dan asalin Maldibes guda.

A yayin gabatar da jawabin jajatanwa, Firaministan Nepal, K P Sharma Oli ya yi alkawarin gudanar da binciken gaggawa kan aukuwar hatsarin.

 

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Leadership A Yau 13 Ga Maris 2018 E-paper

Next Post

Trump Ya Shirya Tattaunawa Da Shugaban Koriya Ta Arewa

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
3 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
4 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post

Trump Ya Shirya Tattaunawa Da Shugaban Koriya Ta Arewa

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: