Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Mutum 10 Sun Mutu A Fashewar Bututun Iskar Gas A Calabar

by Tayo Adelaja
July 17, 2017
in LABARAI, MANYAN LABARAI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Rahotanni daga jihar Cross River da ke kudu maso gabashin Nijeriya na cewa,  akalla mutum 10 ne suka mutu, bayan fashewar bututun iskar gas a wani gidan mai  da ke Calabar babban birnin jihar.

Jami’an tsaro sun  bayyana  cewa, mutane sama da goma ne aka bayyana sun samu munanan raunuka bayan abkuwa lamarin.

samndaads

Sai dai har yanzu dai babu tabbaci kan musabbabin fashewar bututun. Jami’ai na binciken sakamakon sanadiyar abun da ya haddasa abkuwar lamarin.

SendShareTweetShare
Previous Post

An Bayar Da Belin Saminu Turaki

Next Post

Sako Na Musamman Daga Hukumar Zabe Ta Kasa, INEC:

RelatedPosts

Fitaccen Dan Jarida A Duniya, Larry King, Ya Rasu

Fitaccen Dan Jarida A Duniya, Larry King, Ya Rasu

by Sulaiman Ibrahim
2 hours ago
0

Fitaccen mai watsa shirye-shiryen talabijin da rediyo, Larry King, wanda...

EFCC Ta Cafke ‘Yan Damfarar Intanet 11 A Osogbo

EFCC Ta Cafke ‘Yan Damfarar Intanet 11 A Osogbo

by Sulaiman Ibrahim
4 hours ago
0

EFCC ta cafke wasu mutane 11 da ake zargi da...

Sarkin Dikwa Ya Rasu

Sarkin Dikwa Ya Rasu

by Sulaiman Ibrahim
5 hours ago
0

Shehu Dikwa na jihar Borno, Alhaji Mohammed Ibn Shehu Masta...

Next Post

Sako Na Musamman Daga Hukumar Zabe Ta Kasa, INEC:

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version