Sabo Ahmad">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home RIGAR 'YANCI

Nada Farfesa Danbatta Shugaban NCC Abin A Yaba Ne – Injiniya Hamisu Chidari

by Sabo Ahmad
February 3, 2021
in RIGAR 'YANCI
1 min read
Nada Farfesa Danbatta Shugaban NCC Abin A Yaba Ne – Injiniya Hamisu Chidari
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

An bayyana nadin Farfesa Umar Garba dambatta a matsayin Shugaban Hukumar Sadarwa ta kasa (NCC), wanda fadar Shugaban kasa ta yi, matsayin ya cancanta, musamman bisa la’akari da tarihinsa da irin gudummawar da ya ke bayarwa cikin al’umma, da kuma kwarewarsa, musamman yawan nasarori da manufofin da suka shafi yanayin kasuwanci ta hanyar sadarwar zamani da ci gaba.

Shugaban Majalisar Dokoki ta jihar Kano, Hon. Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari ne ya yi wannan yabo cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Majalisar, Uba Abdullahi ya sanya wa hannu, inda ya ce Shugaban Majalisar ya bayyana cewa Farfesa ya kasance abin alfari, wanda ya dora tubalin ci gaba a fannin sadarwa ta kasa.
Kakakin Majalisar ya ce, Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari mnse, ya bayyana haka ne a lokacin da yake zanawa manyan manema labarai a Kano cikin makon nan. Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari, ya ce ko shakka babu fadar shugaban kasa ta yi nade-naden da suka dace ta hanyar la’akari da tarihin nasarorin da Farfesa ya samu yayin da yake jagorantar Hukumar sadarwa ta koli.
Shugaban Majalisar ya bayyana farin cikinsa, bisa yadda Farfesan ya samu nasara kan yada shirye-shirye da saka hannun jari kai-tsaye na kasashen waje, da kuma kyakkyawan tsarin aikin da aka gabatar kwanan nan don yin rijistar layin waya, tare da rajistar shaidar zama dan kasa, wanda ya ce zai tafi tare da ci gaban tattalin arziki da zamantakewar al’umma, haka kuma zai taimaka sosai wajen daidaita ayyukan tsaro a cikin kasa.

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Gwamna Gombe Ya Mika Ta’aziyya Ga Babban Daraktan GMC Bisa Rasuwar Mahaifiyarsa

Next Post

Mu Na Fata Kano Ta Zama Kan Gaba A Karbar Katin APC – Abdurahman Yola

RelatedPosts

Dakarun Tsaro Sun Dakatar Da Aiki A Yankin Orlu Na Jihar Imo

by Sabo Ahmad
14 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, A wani labarin kuma, Dakarun sun...

EFCC

EFCC Ta Cafke Mutum Tara Da Zargin Kutse A Yanar Gizo

by Sabo Ahmad
14 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Jami'an hukumar yaki da cin hanci...

Soja

’Yan Sanda Sun Cafke Korarren Soja Yana Fashi

by Sabo Ahmad
14 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Wani matashi dan shekaru 27 da...

Next Post
Mu Na Fata Kano Ta Zama Kan Gaba A Karbar Katin APC – Abdurahman Yola

Mu Na Fata Kano Ta Zama Kan Gaba A Karbar Katin APC – Abdurahman Yola

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version