Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home WASANNI

Nadal Ya Lashe Kofin Gasar Tennis Na Us Open Karo Na 3

by Tayo Adelaja
September 17, 2017
in WASANNI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Rafeal Nadal dan kasar Spain ya lashe kofin gasar kwallon tennis ta US Open, da aka kammala a birnin New York na Amurka, a wasan karshe da su ka fafata da ke bin Anderson mai wakiltar kasar Afrika ta Kudu.

Nadal ya lallasa Anderson da kwallayen 6-3, 6-3, da kuma 6-4. Kuma karo na uku ke nan da Nadal ke lashe kofin gasar US Open.

Wannan nasara ta bai wa Nadal damar lashe kofunan gasar ta Grand Slam daban-daban har biyu a jere cikin wannan shekara daya, domin kuwa hi ne ya lashe kofin gasar French Open da ta gudana a watan Yuli.

Gasar kwallon tennis da ake kira Grand Slam dai ta kasu kashi hudu, wato US Open, French Open, Australian Open da kuma Wimbledon.

Zuwa yanzu Rafeal Nadal ke a matsayi na biyu wajen lashe Kofunan gasar kwallon Tennis din ta Grand Slam, inda ya ke da kofuna 16, yayinda Rodger Federer na Swizaland ke kan gaba da kofuna 19.

Pete Sampras na Amurka a matsayi na 3 da kofunan Grand Slam din 14, sai kuma Nobak Djokobic na kasar Serbia mai rike da kofunan gasar har guda 12.

SendShareTweetShare
Previous Post

An Kashe Fam Biliyan 2.75 A Kan ‘Yan Wasan Kwallon Kafa

Next Post

SHARHIN GASAR PREMIER : ANYA KWALLIYA ZA TA BIYA KUDIN SABULU?

RelatedPosts

Ina Son Haaland Ya Fi Kowanne Dan Wasa Karbar Albashi A Duniya – Raiola

Ina Son Haaland Ya Fi Kowanne Dan Wasa Karbar Albashi A Duniya – Raiola

by Sulaiman Ibrahim
2 days ago
0

Daga Abba Ibrahim Wada Wakilin dan wasa Erling Braut Haaland,...

Zidane Ya Bai Wa Messi Sahawara

Zidane Ya Bai Wa Messi Sahawara

by Sulaiman Ibrahim
2 days ago
0

Daga Abba Ibrahim Wada Mai horar da ‘yan wasan kungiyar...

Ko Messi Ya Kafa Mummunan Tarihi A El-Classico?

Ko Messi Ya Kafa Mummunan Tarihi A El-Classico?

by Sulaiman Ibrahim
2 days ago
0

Daga Abba Ibrahim Wada Da alama dai shahararren dan wasan...

Next Post

SHARHIN GASAR PREMIER : ANYA KWALLIYA ZA TA BIYA KUDIN SABULU?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version