Connect with us

RAHOTANNI

Nafito Takara Ne Domin In bayar Da Gudummawar Ci Gaban Yankinmu

Published

on

Dantakarar majalisar dokoki karkashin inuwar jam’iyyar PDP da mazabar Gundumar Basawa  Yahaya A.Abukara ya bayyana kudurin na taimaka wa al’umma musamman yankin day a fito na Gundumar Basawa da ke karamae hukumar Sabongari a jihar Kaduna

Dan takarar ya bayyana hakan ne lokacin da yake bayyana wa wakilinmu daliln fitowarsa takara.Ya ce ganin yadda Allah ya albarkaci wannan yanki musamman ta fuskar ilimi da sana’o’Il akwa bukatar a samu wani mai kishin al’umma wanda zai taimaka musu wajin cin waannan moriy.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: