Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home DAGA BIRNIN SIN

Namibia Ta Kaddamar Da Aikin Bayar Rigakafin COVID-19 Da Sin Ta Ba Ta Gudunmuwarsu

by Sulaiman Ibrahim
March 20, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Namibia Ta Kaddamar Da Aikin Bayar Rigakafin COVID-19 Da Sin Ta Ba Ta Gudunmuwarsu
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga CRI Hausa

Gwamnatin Namibia ta kaddamar da aikin ba da alluran rigakafin COVID-19 a jiya Juma’a, biyo bayan isar rigakafin Sinopharm da Sin ta ba ta gudunmuwarsu.
Mataimakin ministan lafiya na kasar, Utjiua Muinjangue ne mutum na farko da ya karbi allurar a kasar, lamarin da ya kaddamar da aikin ba da rigakafin dake da nufin shafar kaso 60 na al’ummar kasar miliyan 2.5.
Matakin farko na aikin bayar da allurar zai gudana ne har zuwa ranar 19 ga watan Afrilu.
Da yake jawabi lokacin mika rigakafin a ranar Talata, jakadan Sin dake Namibia, Zhang Yiming, ya ce rigakafin shi ne makami mafi karfi na yakar kwaryar cutar, kuma ya zama mai ba da kwarin gwiwa saboda yana ceton rayuka.
Ya kara da cewa, wannan wani gagarumin ci gaba ne ga yakin da Namibia ke yi da cutar COVID-19. Kana kasar Sin na ci gaba da bayar da gudunmuwa wajen samar da rigakafin, kuma ta yi alkawarin taimakawa kasashe masu tasowa sama da 60. (Mai fassarawa: Fa’iza Mustapha daga CRI Hausa)

SendShareTweetShare
Previous Post

Lauyoyin Meng Wanzhou Sun Zargi Jami’an Canada Da Kirkiro Shaidunsu

Next Post

Farfado Da Ilimin Fulani-Makiyaya, Zai Dakile Ta’addanci A Arewacin Kasar Nan

RelatedPosts

Musulmai A Kashgar Na Xinjiang Sun Yi Sallar Juma’a Ta Farko A Watan Azumi

Musulmai A Kashgar Na Xinjiang Sun Yi Sallar Juma’a Ta Farko A Watan Azumi

by Sulaiman Ibrahim
1 hour ago
0

CRI Hausa Jiya Jumma’a 16 ga wata, musulmai a birnin...

Masanin Amurka Ya Soki BBC Saboda Ya Zargi Sin Yayin Zantawa

Masanin Amurka Ya Soki BBC Saboda Ya Zargi Sin Yayin Zantawa

by Sulaiman Ibrahim
1 hour ago
0

Daga CRI Hausa Shahararren masanin tattalin arziki na Amurka, Jeffrey...

Tattalin Azrkin Sin Ya Karu A Rubu’in Farko Na Bana

Tattalin Azrkin Sin Ya Karu A Rubu’in Farko Na Bana

by Sulaiman Ibrahim
1 hour ago
0

Daga CRI Hausa Alkaluman tattalin arziki na GDP na kasar...

Next Post
Fulani Makiyaya

Farfado Da Ilimin Fulani-Makiyaya, Zai Dakile Ta'addanci A Arewacin Kasar Nan

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version