Injiniya Dr Magaji Muhammad Sani shugaban kunkiyar masu fasahar gyaran ababan hawa na kasa kuma dan asalin kano ya bayana cewa abun da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi na daukar matakai kan yakar korona a wannan lokaci abun yabo ne musamam na umarni ga daukacin alumar Najeriya na yin amfani da safar Hanci da Baki dan yakar cutar annobar Korona abun a yaba ne wanda hakan zai hana yaduwarta ba tare da sai an kole gari ba kamar yadda akayi a shekarar da ta gabata.
amala duk da hakan cutar bata kauraba, wanda shi kanshi shugaban kasa bayasan ace sai an kulle Gari dan haka mu a kunkiyance a kunkiyarmu ta NATA mu dau umarnin shugaban kasa na bun dukanin matakai dan yakar Korona a Najeriya kuma mu umarci dukanin yan kungiyarmu dama sauran al
Dr Magaji Muhammad Sanj ya bayana haka ne a ya yin da yake zantawa da manema labarai a ofishin kunkiyar masu fasahar gyaran ababan hawa na kasa da ke burnin kano dabo Najeriya. Injiniya magaji ya ce wannan mataki wani abu ne da ya kamata dukan yan Najeriya su rika hanu bibiyu suyi aiki da shi kamar yadda shugaban ya bada umarni wanda hakan shi ne zai maganin yaduwar Korona a Najeriya wanda dakileta ta wannan mataki ya fi sauki na a ce za a kulle gari wanda kulle Gari na dagula komai ya hana kasuwanci ya hana ibada ya hana dukanin muuma da suyi dukanin abunda ya da ce wajen yakar Korona dama sauran cutitika a kasanan.
umar Najeriya suka dade suna kira da a ciresu to gashi Allah ya kawo wa a din aikinsu dama komai yana da iyaka a gun mai duka fatanmu yasa canjin ya zama mana alkairi kamar yadda ake fata. inda kuma ya shawarci sabin jam
Haka kuma shugaban NATA na kasa ya yabawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan cire tsofafun shugabanin tsaro na kasa wanda alan tsaron zasuyi aiki da shararwari al
uma da kuma sauraran aluma kam matsalolin tsaro da ya adabi al
uma.
A karshe shugaban NATA na kasa ya yabawa Gwamna Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje kan yadda Hon. Injiniya Idris Hassan mai bashi shawara akan harkar gyaran ababan hawa na zamani wato Automobile ke tsayawa tsayin daka wajen taimakawa NATA a kan duk wani abu da ya taso na taimako da kuma taimakawa ga goyan baya da hadinkai da kunkiyar NATA wajen cigabanta a kano da Najeriya baki daya.
An Yi Wa Buhari Da Osinbajo Allurar Rigakafin Korona
Daga Sulaiman Ibrahim An yi wa Shugaba Muhammadu Buhari da...