Nauyin Tururuwan Da Ke Duniya Ya Kai Na Dukka Mutane

Daga Imam M. Muhammad

Adadin mutanen da suke raye a Duniya bai kai biliyan 8 ba. A lokaci guda, akwai Kwadiliyon 10 (10,000,000,000,000,000) na tururuwa masu rarrafe a kowane lokaci. A cewar mai gabatar da shirye-shiryen namun daji Chris Packham, wanda ya bayyana a BBC a 2014 don tattauna wannan, idan aka hada su, dukkan wadannan tururuwa za su yi nauyi daidai da mu mutanen duniya.

Exit mobile version