Nazari Kan Dabarun Koyarwa Da Amfaninsu (8)
  • English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Nazari Kan Dabarun Koyarwa Da Amfaninsu (8)

byIdris Aliyu Daudawa and Abubakar Sulaiman
1 year ago
Koyarwa

… ci gaba

4) Amfani da shawarar wasu a kuma kara ingantasu: Manufa anan ita ce su shawarwarin na kowa ne, wannan kuma yana nufin su shawarwarin bana wanda ke da su bane, hakan shi yasa Malamin yana ba wadanda suka halarci koyon su ba saura kwarin gwiwa domin a kara ma wasu shawarwarin. Daganan kuma sai a gabatar da abinda ya wakilci ci gaba wajen hada wani abu,hakan kuma na nuna duk wanda yake koyo yana da dama ta yin kari ko kuma ragi.

Abubuwan da suke taimakawa wajen samun nasarar musayar ra’ayi kamar haka (Al-Mandalawi,2019):

1) Kyan aiki da dabaru da dokokin wajen hanyoyin musayar ra’ayi.

2) Abubuwan da aka koya da kuma maida hankali kan abinda ake yin a aikin Shugaba ko Malami, da kuma yadda yake Kallon lamarin gaba daya na lamarin da ya shafi musayar ra’ayi.

3) Ita koyarwar ana yenta a wani yanayi mai gamsarwa da nishadi, kar abin ya kasance mai bata rai.

4) Ana da matukar muhimmanci a shirya shi abinda za a koyar su kuma masu halartar kafin lokacin ya yi akan maudu’in da za a tattauna.

5) A amince da shawarwarin da ba a saba da su ba.

6) Duk hanyoyin da aka yi amfani da su ya dace a bi su dayin tambayoyi:Ta yaya za a bunkasa shawarar ? Hanyoyi nawa za a yi amfani da su wajen bunkasa shawarwari da kuma wasu lamauran?.

7) Yana da muhimmanci ga shi mutumin da zai jagoranci koyarwa ya gano ko dabarar da zai amfani da ita domin samun cimma burin saboda a gano yadda za a yi maganin yadda za a dinke barakar ta amfani da dabaru daban daban.

8) Ya kasance shine zai koyar da maudu’in daban daga cikin samun dabaru,bayyana su,sai gyarasu, duk da haka kuma ya kasance a shirye yake wajen habaka koyarwa wajen amfani da fasahar shi.

9) Koyarwar ta kasance tana da muhimmanci ta kasance ta yi nisa daga da shawarar da mutum yake Kallon ta yi ma shi, ya kuma zama an kare ta da danganta da abinda ko maudu’in da za a koyar.

10) A rubuta shawarwarin wadanda aka samu daga koyarwa domin ta haka ne dukkan wadanda ake koyamawa za su iya ganinsu.

11) A lura kwarai da gaske domin a cire masu lura da yadda ake koyar da maudu’in.Dukkan wadanda suke halartar koyarwar ya zama sun bada tasu gudunmawa saboda kasancewar mai lura da yadda ake koyarwar a wuri mai nisa lokacin da ake koyarwar,ba ma kamar idan ya kasance yana daga cikin muhimman mutane a  babbar makarantar ko kuma makaranta a wurin da ake koyarwar,zai kasance a matsayin wanda zai bada kwarin gwiwa  da kuma bada gudunmawa.

12) Mutumin da yake jagorancin koyar da maudu’in ya dace ya gane cewa shi lamarin karka juna ilimi bai kasancewa kashi 100 ya zama daidai wajen samun sabbin shawarwari. Bugu da kari kuma amfani da musayar ra’ayi ba kawai wata dama bace ta bada damar gabatar da sabbin shawarwari, har da akwai hanya ta wadanda ake koyamawa su gane wni abin kimiyyar da aka yi amfani da shi domin yin maganin lamarin da ke bada matsala a cikin koyarwar.

Luggogin da za ayi amfani dasu masu amfani wajen aiwatar da darasin musayar ra’ayi, daga cikinsu suna ganin yadda ake yin abin wato samun shawarwari suna tafiya ta hanyoyi ko kafofi uku (Al-Mandalawi, 2019):

1) Matakin a gano matsalar da kuma nazarinta  wajen rarraba ta zuwa kananan abubuwan da ta kunsa, daganan kuma sai a tsara su yadda za’a gabatar ma wadanda za a koyamawa.

2) Matakin a gane yadda za ayi aikin,tare da sanini dokokin musayar ra’ayi.

3) Matakin a nazarin shawarwarin, zabarsu da kuma yin amfani da su.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta
Ilimi

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta

October 6, 2025
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya
Ilimi

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya

October 5, 2025
Jami’ar Ibadan Ta Bude Sashen Karatu A Gida Ta Intanet
Ilimi

Jami’ar Ibadan Ta Bude Sashen Karatu A Gida Ta Intanet

October 4, 2025
Next Post
Irin Makaman Da Iran Ta Kai Hari Da Su A Isra’ila

Irin Makaman Da Iran Ta Kai Hari Da Su A Isra'ila

LABARAI MASU NASABA

Ni Ne Ɗan Siyasa Mafi Shahara A Kudu Maso Gabas, Ba Peter Obi Ba – Orji Kalu

Ni Ne Ɗan Siyasa Mafi Shahara A Kudu Maso Gabas, Ba Peter Obi Ba – Orji Kalu

October 9, 2025
HOTUNA: Yadda Obasanjo Ya Ƙaddamar Da Sabuwar Cibiyar Taron Ƙasa Da Ƙasa A Bauchi

HOTUNA: Yadda Obasanjo Ya Ƙaddamar Da Sabuwar Cibiyar Taron Ƙasa Da Ƙasa A Bauchi

October 9, 2025
Tattalin Arziƙin Nijeriya Ya Ƙaru Da Kashi 3.9 – Bankin Duniya

Tattalin Arziƙin Nijeriya Ya Ƙaru Da Kashi 3.9 – Bankin Duniya

October 9, 2025
Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025
Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

October 8, 2025
Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version