Idris Aliyu Daudawa" />

Nijeriya Na Kara Bude Ofisoshin Bankunan A Kasashen Waje

Bude ofisoshin Bankunan Nijeriya zuwa kasashen waje zai bun kasa harkokin kasuwanci a Nijeriya, da kuma kasashen waje, yadda za su yi harkokin Banki daga inda suke.
Labarain irin hakan wanda ba’a dade da budewa ba, shine sabon Bankin UBA wanda aka bude a Faransa da kuma wanda, aka bude a Ingila.
Shi Bankin ya samu damar yin hakan ne daga Prudential Regulation Authority da kuma harkar data shafi kudade, na UBA UK, wanda an bashi damar ya rika yin harkokin sosai a nahiyar Ingila da kuma Afirka.
Da yake yanzu kasashen gamaiyar Ingila da kuma sauran wasu na gwamnatocin yammacin Turai, sun nuna sha’awarsu ta samar da wata sabuwar hanya wadda bunkasa harkokin kasuwanci, da hulda da abokantaka duk don saboda harkar kasuwanci da nahiyar Afirka, don haka shi yasa jami’an Bankin ya nuna jin dadin shi dangane da hakan Wannan ke nan ya nuna cewar da shi matakin, saboda a samu bun kasa harkokin kasuwanci da nahiyar Afirka, sai su jami’an Bankin suk suka nun a matukar jin dadinsu Ganin cewar ga wadanda suke son su taimaka saboda daga karshen ala’amarin kowa zai ji dadi, da su kasashen nahiyar Afirka da kuma na yammacin Turai.
An ci gaba da bayanin cewar, “Sannu a hankali ana yin al’amarin daya shafi harkar kasuwancdi da kuma samar da kudade, na abokan kasuwancin nahiyar Afirka, wadanda suke bukatar su kai zangon kasuwancin nasu zuwa kasuwannin yammacin kasashen Turai. Samun wannan ci gaban kuma na al’amari kai Bankin UBA har zuwa nahiyar Afirka, al’amarin ya basu matukar sha’a wa da abokan harkoki.”
Babban jami’ kum a Shugaba Mista Kennedy Uzoka, ya bayyana cerwar shi Bankin UBA yana da rassa a kasashe 20 na nahiyar Afirka, yana kuma da ofish a Amurka, sai kuma,a kasar Faransa da kuma ta nahiyar gamaiyar kasar Ingila.”
Ya ci gaba da cewar nahiyarmu sabod muna da yawan kasashen da suke wadanda kuma sune suke yin harkokin kasuwanci da su kasashen, amma sai bankuna, kuma zai kara samun inganci daga.He said, “ Kasashen Anglophone, wadanda suke harkopkin kasuanci da su kasashen uku, ana iya tunawa cewar ita hadaddiyar daular Turawa wato Ingila tana da karfin ta, hakanan kuma zata cin ga da kasacewa haka zuwa wani lokaci mai tsawo. Kafin dai shi Bankin UBA ya je can da kuma irin lasin da muke da shi cikin shekarun da suka wuce , wannan ya nuna ke nan idan da akwai wata harka a cikin su kasashen na Anglophone yana harka da ani abokin shi a Ingila, za kuma suyi harka ne da wani Banki, Amma kuma yanzu da shi wannan lasin namu abin ya zama tarihi ke nan.
“UBA yana kara bunkasa harkokin Kasuwanci ba wai kawai a Afirka ba, ko kuma nahiyar Turawan Inglia, amma shi al’amarin yana kasancewa al’amarin kasuwanci ne a nahiyar Afirka ba kadai, amma abin yana kara bunkasa harkokin kasuwanci a Afirka, bama can ba ko ma can ba kadai ba kawai. A Amurka wannan yana nuna ke nan abokin huldar mu a Afirka wanda yake Amurka, wannan ya nuna ke nan abokan huldarmu ko ina suke a Afirka, bai kamata su yi ma wani magana ba, an yi hakan ne saboda, a Amurka wannan ya nuna ke nan abin da muka yi shine muna son mu nuna cewarc shi Bankin UBA tamkar wata tsayawa da zaka yi ka yi sayayya a wani kanti. Ko dai kana kasar Ghana ko kuma Nairobi idan kayi maganan da UBA ko dai acan Ghana ko kuma Nairobi, kana yin harkar kasuanci ne ba tare da wani mutum na uku ba.”
Ya kara bayyana cewar a matsayin shi Bankin na Afirka tana samar da babbar hada -hadar kasuanci da kaashgen duniya har zua kofar dakin abokan huldarsu.
“Muna cire wasu matsalolin da kan kawo tarnaki wajen tafiyar da harkar kasuwancin, wato irin mtsalolin da suke addabar ko kuma suka kasance a nahiyar Afirka saboda ita harkar ta kasance mai sauki sosai. Don haka maganar gaskiya muna son su gane cewar ba wai maganar bace kawai ana ma aikatawa.
Ya lura da cewar yawancin kasashen Anglophone suna yin harkokin su kai tsaye ne da da su kasashen ingila ko kuma Amurka saboda shi abin saun saba da yin shi haka nan.
Ya ci gaba da bayanin cewar, “ Da wannan lasin abinda muke da shi shi ne kamar mutum ne yana da tsuntsa amma a cikin keji wanda kamar an gama da shi kena. Ai mutum sai ya yi tsammanin abin da zai iya faruwa. Don haka idan ana maganar irin zuba hannu jari ko kuma jari wanda zai zo kai tsaye daga kasashen waje, bayan haka kuma saboda shi UBA ya dade yana yin harkokin shi lokaci mai tsawo, abode za mu yi bikin cika shekaru 70 wadanda mukja yi muna aiki ba tare da wata tsayawa ba. Wannan kuma haka ne idan aka yi la’akari da nahiyarmu ta Afirka. Kamar yadda na ce a Amurka Bankin UBA wanda yake da alaka da Afirka shine kadai wanda aka ba lasin na amincewar yin harkokin shi, yanzu shekara 35 ke nan, wannan ya nuna tsohon Banki ne amma kuma wanda yake tafiya tare da zamani.”
Tsohjon Shuganam kungiyar Akantoci ta kasa, Dokta Sam Nzekwe, ya bayyana cewar Bankunan Nijeriya wadanda suke da rassa a kasashen waje, sune za su ba ‘yan Nijeriya wadanda suke zaune can kwarin gwiwa, da kuma kwanciyar hankali, su bude asusun ajiya a can, saboda hakan zai kara sa su ajiye kuadade a Nijeriya cikin sauki ko kuma su aika da kudaden zuwa gida.
Nzekwe ya kara bayanin cewa, “Kawai sun ba mutum dal ace ko kuma fam, daga na kuma sai wani a Nijeriya wanda shine zai biya kudaden a asusun namu na ajiya, idan suna son su shigo da dawasu kayayyaki, abin da suke yi shine suje kasar China, inda can ma kudaden za su a asusun wa, daga nan kuma sais u samu makamancin hakan a acan kasar na kayayyakin da za su shigo da su.
“Idan Bankuna suna da rassa a kasashen Turawa wannan zaio kasance ma ‘yan Nijeriya da sauki, saboda za su yi harkokin su ba tare da jin wani tsoro ba. IOdan kuma suka ajiye kudadensu, hakan zai fi yi masu sauki idan za su amshe su a gida Nijeriya, wannan ina ganin ba karamin ci gaba bane aka samu.”
Kamar dai yadda Babban bankin kasa CBN ya bayyana a wani rahoton shi danagane da Bankuna, akan yadda ake harkokin , abin da aka amince mawa a irin su 54 ne a farkon shekarar 2018, daga 55 a karshen shekarar 2017 watan Disamba.
Ya ci gaba da bayanin cewar, “Ofisoshin Bankunan Nijeriya wadanda suke kasashen waje har yanzu shida ne, ya yi da kuma sauran ofisoshin biyu na Bankunan waje da suke Nijeriya, wannan shi ya kawo yawan su da suka kai takwas a karshen watan Yuni na shekara 2018.”
Shugaban kungiyar masu hannun jarin Constance Shehu Mikail, ya bayyana cewar bude rassan Bankuna zuwa wasu kasashen waje,, hakan zai taimaka wajen samar ma su Bankunan suna suna.
Kamar dai yadda ya ci gaba da bayani yayin da ake bude su rassan Bankunan awasu kasashen, masu hannun jarin su babban abin da suke bukata shine, amfani da hakan zai samar wajen ay yukan su Bankunan.
Ya ce su Bankunan za su tabbatar da cewar shi al’amarin na bude sababbin rassa a kasashen waje, zai kai ga samar da isasshiyar riba ga su wadanda suka zuba jarin.
Ga wadanda suke shirin tafiya zuwa kasashen waje, suke kuma da abin yi, a can kasar, idan ana da ofishi a can zai taimaka masu wajen harkokin su.

Exit mobile version