NPA Ta Samar Da Sabon Tsari Don Bunksa Tasoshin Jiragen Ruwan Nijeriya
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

NPA Ta Samar Da Sabon Tsari Don Bunksa Tasoshin Jiragen Ruwan Nijeriya

byBello Hamza
1 year ago
NPA

Shugaban Hukumar tashoshin Jiragen ruwa na kasa NPA, Dakta Abubakar Dantsoho,  ya sanar da cewa, hukumar na kan matakin karshe na samar da tsari PCS domin ta kara habaka tashoshin Jiragen ruwa na kasar nan.

Dantsoho,  ya bayyana haka ne a jihar Legas, a  jawabinsa a wajen taron bikin  zagoyowar ranar tabbatar da tsaro a kan teku ta duniya, mai take tabbatar da tsaro a farko a kan teku.

  • Rikicin Fanshon Ƴansandan Nijeriya…
  • NAPTIP Ta Kuɓutar Da Yara 19 Da Aka Sace A Kebbi 

Shugaban wanda Babban Darakta a hukumar Injiya Ibrahim Umar ya wakilce a wajen taron ya ce, hukumar za ta samo Zakaran gwajin dafi wajen gudanar da ayyukan gwamnatin tarayya.

Ya kara da cewa, hiukumar ba wai kawai ta tsaya wajen bayar da gundunmawa wajen ci gaba da dorewar tattalin arzikin Nijeriya bane, har da ma dorewar tattalin arzikin duniya.

Dantsoho ya ci gaba da cewa, duba da karkon da tashar Jiren riuwan take da shi, hukumar na kan matakin samar da wannan tsarin na PCS.

Ya kara da cewa, hukumar za ta kara inganta ayyukanta wajen yin amfani da kayan aiki na zamani, musamman don ta kara karfafa yin gasa.

A cewarsa, akwai nauyin a kan mu wajen ganin mun tabbatar da samar da kariya a tashoshin jiragen ruwan kasar nan, wanda zai kasance, daidai  na duniya.

Ya nanata aniyarsa a kan mayar da hankali don kara ciyar da hukumar gaba a karkashin shugabanci da sa idon shugabancin ministan tattalin arzikin Teku Alhaji Adegboyega Oyetola a kan kokarin da yake yin a tattalin damarmakin da  hukumar ta gada, musamman domin amfanin ‘yan Nijeriya da kuma duniya baki daya.

Dakta Dayo Mobereola, Darakta Janar na hukumar da kula da hanyoyi ruwa na kasa  NIMASA ya sanar da cewa, masu ruwa da tsaki a fannin sun mayar da hanlaki wajen tabbatar da kariya da samar da kirkire- kirkire da kuma yin shugabanci na gari.

Ya ci gaba da cewa, fannin na samar da muhimmiyar nasara duk da kalubalen da yake fuskanta, inda ya bayar da tabbacin cewa, za mu tunkari wadannan kalubalen domin mu magance su

“A saboda haka, dole mu mu zuba hannun jari a fanin yin amfani da fasahar zamani wajen samar da kariya da kara karfafa bayar da horo da yin bita ga ma’aikatan mu, musamman don mu kai matsayin matki na duniya”.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi
Manyan Labarai

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki
Labarai

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu
Labarai

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Next Post
Muhimman Abubuwa 10 Da Jawabin Tinubu Na Ranar ‘Yancin Kai Ya Kunsa 

Muhimman Abubuwa 10 Da Jawabin Tinubu Na Ranar 'Yancin Kai Ya Kunsa 

LABARAI MASU NASABA

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025
…ACF Ta Nesanta Kanta Da Goyon Bayan Akpabio

‘Yan Nijeriya Sama Da Miliyan 33 Ne Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa – Akpabio

October 8, 2025
Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version