Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Nurimangul Obulqasim: Cibiyar koyar da ilmin sana’o’i makaranta ce mafi kyau

by
2 years ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Nurimangul Obulqasim: Cibiyar koyar da ilmin sana’o’i makaranta ce mafi kyau
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

Nurimangul Obulqasim ta taba karatu a cibiyar koyar da ilmin sana’o’i a jihar Xinjiang. Yanzu tana matsayin direkta mai kula da harkokin mata a wani kyauye, ta tuna cewa, saboda matukar talauci ba ta samu ilmi sosai ba. Karon farko da ta shiga wannan cibiyar, ta yi mamaki sosai saboda ganin na’urorin zamani da take da su. Ta ce, wannan cibiya makaranta ce mafi kyau a gare ta. Daliban cibiyar suna samun darasuna 6 a ko wace rana daga Litinin zuwa Juma’a, inda suke koyon daidaitaccen Sinanci da ilmin doka da shari’a da fasahohin sana’o’i da kawar da tsattsauran ra’ayi. A lokacin hutu na Asabar da Lahadi kuma, su kan je ayyukan addini.
Ta ce, wasu kafofin yada labarai sun ba da labari cewa, cibiyar ta cire kodar dalibanta da tilasta su aske gashinsu, wanda ta bayyana a matsayin maras tushe. Ta ce tana maraba da wadannan kafofin yada labarai su ziyaraci Xinjiang don ganewa idanunsu hakikanin halin da ake ciki, da ma tattaunawa da daliban da suka taba samun ilmi a wannan cibiya. (Amina Xu)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Manyan Laifuka Bakwai Da Amurka Take Aikata Suna Iya Yiwa Tsaron Duniya Barazana

Next Post

Kasashen Afirka Sun Yaba Da Gudummawar Kayayyakin Yaki Da COVID-19 Da Kasar Sin Ta Samar Musu

Labarai Masu Nasaba

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Yau Ake Cika Shekaru Hudu Da Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Waje Na Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

by CMG Hausa
24 hours ago
0

...

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

Kasashen BRICS Sun Yi Kira A Hada Kai Don Tinkarar Sauyin Yanayi

by CMG Hausa
1 day ago
0

...

Al’ummar Afirka Ba Su Bukatar A Yi Musu Lacca

Al’ummar Afirka Ba Su Bukatar A Yi Musu Lacca

by CMG Hausa
1 day ago
0

...

Masana sun yi Allah wadai da yunkurin Amurka na neman dakile cigaban al’ummar Xinjiang

Masana sun yi Allah wadai da yunkurin Amurka na neman dakile cigaban al’ummar Xinjiang

by CMG Hausa
1 day ago
0

...

Next Post
Kasashen Afirka Sun Yaba Da Gudummawar Kayayyakin Yaki Da COVID-19 Da Kasar Sin Ta Samar Musu

Kasashen Afirka Sun Yaba Da Gudummawar Kayayyakin Yaki Da COVID-19 Da Kasar Sin Ta Samar Musu

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: