Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home LABARAI

Osinbajo Ya Bukaci A Habbaka Hanyoyin Samar Da Abinci A Nijeriya

by Sulaiman Ibrahim
March 28, 2021
in LABARAI
2 min read
Buhari Na Shugabantar Taron Majalisar Tsaro Ta Kasa

Mataimakin Shugaban Kasa, Prof. yemi Osinbajo awajen taron.

WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga Zubairu M Lawal Lafia

Mataimakain shugaban kasar Najeriya, mista Yemi Osinbajo ya bada shawara da cewa ya kamata a habbaka harkokin noma ko kawo tsarin abinci mai gina jiki ga kasa.
Yace idan akayi la’akari ga yadda ake samun karuwan mutane a kasar wanda zai iya janyowa kasar matsala nan gaba ta fuskar tattalin arziki.
Akwai alamar tambaya ta bangaren sarrafa abubuwa da kasar keyi da kuma kirkirar samar da aikinyi da kuma yadda ake gudanar da rayuwa na yau da kullum kuma yadda ake gina hanyoyi na samar da abinci harma da kiwon lafiya.
“Mataimakin shugaban kasa yayi bayani kan abincin da muke samarwa wanda muke ci ya zama kowa zai iya sanya kudi ya saya ba wanda zai kawo matsalolin da zai gagari talaka ba”. Inji shi.
Mataimakin Shugaban kasa yayi wannan jawabine a yayin taron majalisar dinkin duniya kan yadda za’a fidda tsarin abinci wanda aka gudanar tsakanin Gwamantin Najeriya tare da hadin gwiwar majalisar dinkin duniya da aka gudanar wanda ya samu halartar sama da mutane dari bakwai (700).
Mataimakin shugaban Nijeriya ya kara da cewa samar da tsarin abinci wanda zai yi aiki ba abune dake bukatar hanzari ba, da kuma sauri duba da yadda talauci ke kara kamari musamman lokacin cutar ‘korona bairos’ da kuma faduwar tattalin arziki.
A wani karin bayani kuma da ministan kudi da tsare tsare da kuma tsarin yadda za’a kashe kudin Hajiya Zainab Ahmed, tace Gwamnatin Najeriya ta nuna kokarinta wajen ganin ta kawo karshen yunwa a shekarun baya ta hanyar kawo noma da kuma cin abinda aka noma wanda shine zai kawo dogaro da abin da yan kasa suka noma ko kuma aka sana’antar.
A nasa jawabin Babban Kodinata na Harkokin Majalisar dinkin Duniya Mista Edward Kallon ya yabawa gwamnatin Najerya na yadda za ta kawo tsarin abinci da kuma nada ministan kudi ta jagoranci wannan tafiyar.

SendShareTweetShare
Previous Post

Matsalar Tsaro: Tambuwal, Masari, Mutawalle Sun Bukaci Taimakon Tarayyar Turai

Next Post

Karin Kudin Mai: An Raka Bako Ya Dawo

RelatedPosts

Babban Burin Mu Shi Ne Habbaka Tattalin Arzikin Kanawa Da Samawa Matasa Aikin Yi

Babban Burin Mu Shi Ne Habbaka Tattalin Arzikin Kanawa Da Samawa Matasa Aikin Yi

by Sulaiman Ibrahim
21 hours ago
0

Daga Abdullahi Muhammad Sheka Kano Babban burin wannan Kamfani mai...

Za A Fara Aikin Hanyar Ibadan Zuwa Kano, Fatakwal Zuwa Maiduguri Nan Ba Da Jimawa-Gwamnati

Za A Fara Aikin Hanyar Ibadan Zuwa Kano, Fatakwal Zuwa Maiduguri Nan Ba Da Jimawa-Gwamnati

by Sulaiman Ibrahim
21 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa A ranar Juma'a Gwamnatin Tarayya ta...

Noman Rani: Gwamnatin Katsina Za Ta Fadada Dam Din Sulma

Noman Rani: Gwamnatin Katsina Za Ta Fadada Dam Din Sulma

by Sulaiman Ibrahim
21 hours ago
0

Daga Bello Hamza, Abuja Gwamnatin jihar Katsina za ta kashe...

Next Post
Karin Kudin Mai: An Raka Bako Ya Dawo

Karin Kudin Mai: An Raka Bako Ya Dawo

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version