Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home WASANNI

PSG Za Ta Taya De Bruyn Na Manchester City

by Tayo Adelaja
October 26, 2017
in WASANNI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga Abba Ibrahim Wada

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta PSG ta ƙasar faransa ta bayyana aniyarta na taya ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa na Manchester city, keɓin De Bruyn domin yakoma ƙungiyar ta PSG.

samndaads

Ɗan wasan ɗan shekara 25 a duniya, yaja hankalin ƙungiyoyi tun lokacin da yake taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Wolsburg dake ƙasar jamus inda Manchester city din ce tasamu nasarar daukar ɗan wasan.

Sai a halin yanzu PSG ta bayyana aniyarta na sake neman ɗan wasan inda tace zata iya biyansa duk irin albashin da yake buaƙata indai ya amince zai koma ƙungiyar da buga wasa.

A kwanakin baya ne dai ɗan wasan ya bayyana cewa  baya saurin sake kwantaragi a Manchester city domin babu inda zashi yana jin dadin buga wasa a ƙasar ta ingila.

Sai dai rahotanni sun bayyana cewa tuni ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta PSG ta tuntubi wakilin ɗan wasan akan ko zasu iya samun ɗan wasan.

Ɗan wasan dai yataba buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea a shekarun baya kafin daga bisani ƙungiyar ta siyar dashi bayan ta kori Carlo Ancelotti daga aiki.

SendShareTweetShare
Previous Post

Madrid da Fuenlabrada Zasu Fafata A Kofin Copa del Rey

Next Post

Fifa ta wanke Juventus

RelatedPosts

PSG Za Ta Yi Kuskuren Rabuwa Da Silva Da Cavani, Cewar Ibrahimovic

Ibrahimovic Ba Zai Buga Wasan Manchester United Da AC Milan Ba

by Sulaiman Ibrahim
17 hours ago
0

Daga Abba Ibrahim Wada Dan kwallon kungiyar kwallon kafa ta...

Real Madrid Ta Cika Shekara Guda Ba Ta Buga Wasa A Babban Filinta Ba

Real Madrid Ta Cika Shekara Guda Ba Ta Buga Wasa A Babban Filinta Ba

by Sulaiman Ibrahim
17 hours ago
0

Daga Abba Ibrahim Wada Ranar daya ga watan Maris din...

Za Mu Lashe Gasar Laliga Ta Bana – Suares

Za Mu Lashe Gasar Laliga Ta Bana – Suares

by Sulaiman Ibrahim
17 hours ago
0

Daga Abba Ibrahim Wada Dan wasan gaba na kungiyar kwallon...

Next Post

Fifa ta wanke Juventus

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version