Connect with us

KASASHEN WAJE

Rahoto Kan Taron Inganta Rayuwar Wadanda Rikicin Boko Haram Ya Tagayyara

Published

on

Dukkan kasashen da ke da iyaka da tafkin Chadi sun hallara a Abuja babban birnin Nijeriya don tattaunawa kan yadda za’a inganta rayuwar mutanen da rikicin boko haram ya tagayyara.Taron na wannan karon ya hada kwararru ne daga kasashen na tafkin Chadi wanda suka hada da Nijeriya, Kamaru,da Chadi da kuma Jamhuriyyar Nijar don nazari kan dayya za’a shimfida tsari da aiwatar da agajin da mutane za su samu don farfado da rayuwarsu. Wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar da ya halarci taron ya hada mana wannan rahoton.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: