SAHUR [Falalarsa Da Fa'idojinsa] Na 3
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

SAHUR [Falalarsa Da Fa’idojinsa] Na 3

byNuhu Ubale Ibrahim
2 years ago
Sahur

Yin sahur shi ne yake rarrabe azumin Musulmi da na Yahudu da Nasara.

An karɓo hadisi daga Amru ɗan As Allah Ya ƙara yarda a gare su, ya ce: Manzon Allah (S.A.W) ya ce:” Abin da ya rarrabe azumimmu da na Yahudu da Nasara, shi ne cin abincin sahur” Muslim (#1096) da Abū Dãwūd (#2343) da Tirmizi (#709) da Nasã’i (Almujtabã 4/150)

  • SAHUR [Falalarsa Da Fa’idojinsa] Na 4
  • SAHUR [Falalarsa Da Fa’idojinsa] Na 5

Sulaiman al-Khaddabi ya ce :” Ma’anar wannan hadisi shi ne; zaburarwa ce akan yin sahur da shelanta cewa wannan addinin na Musulunci addini ne mai sauƙi” Duba; Ma’ãlimu as-Sunan (2/103).

Ma’anar Albarkar Yin Sahur

“Albarka a cikin yin sahur shi ne sakamako da lada ko kuma albarka na karfin da mai azumi zai samu da nishadi idan ya yi sahur, kuma an ce albarka ta kunshi tashin da mutum zai yi da addu’ar da zai lokacin yin sahur, abin da ya fi wajen fassara albarkar yin sahur shi ne, ya kunshi bangarori da dama, yin sahur bin sunna ne, da kuma sabawa Yahudu, da Nasara.

Sahur yana karfafar mutum akan bauta, kuma yana kara nishadi, da kuma tunkude miyagun halaye da yunwa take sawa, kuma yana sa a yi sadaka ga wanda ya yi bara a wannan lokacin ko kuma su hadu da shi su ci, kuma yana sa a yi zikiri da addu’a domin lokaci ne da ake zaton amsar addu’a, da kuma riskar niyya ga wanda ya gafala kafin ya yi barci.

Ibnu Dakikil Iyd ya ce: “Wannan albarkar zai iya yiwuwa ta koma zuwa ga al’amarin lahira, domin tsayar da sunna yana wajabta lada da karuwarsa, kuma zai iya yiwuwa ta koma zuwa ga al’amarin duniya kamar samun karfin jiki wajan azumi da samun saukinsa ba tare da mai azumi ya cutu ba” Duba Fathul Bari [4/496] na Hafiz Ibnu Hajar , bugun darul Fikr.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta
Ilimi

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta

October 6, 2025
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya
Ilimi

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya

October 5, 2025
Jami’ar Ibadan Ta Bude Sashen Karatu A Gida Ta Intanet
Ilimi

Jami’ar Ibadan Ta Bude Sashen Karatu A Gida Ta Intanet

October 4, 2025
Next Post
Ramadan: Gwamna Dauda Ya Biya Ma’aikatan Zamfara Kuɗin Hutu Don Kyautata Walwalarsu

Ramadan: Gwamna Dauda Ya Biya Ma'aikatan Zamfara Kuɗin Hutu Don Kyautata Walwalarsu

LABARAI MASU NASABA

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025
SSANU, NASU Za Su Gudanar Da Zanga-zanga A Faɗin Nijeriya A Ranar 9 Ga Oktoba

SSANU, NASU Za Su Gudanar Da Zanga-zanga A Faɗin Nijeriya A Ranar 9 Ga Oktoba

October 7, 2025
Daukacin Mambobin Majalisar Kare Hakkokin Dan Adam Ta MDD Sun Amince Da Kudurin Da Kasar Sin Ta Gabatar Kan Kare Hakkokin Tattalin Arziki Da Zamantakewa Da Al’adu

Daukacin Mambobin Majalisar Kare Hakkokin Dan Adam Ta MDD Sun Amince Da Kudurin Da Kasar Sin Ta Gabatar Kan Kare Hakkokin Tattalin Arziki Da Zamantakewa Da Al’adu

October 7, 2025
Ɓatan-dabon Naira Tiriliyan 210: Kamfanin NNPCL Ya Buƙaci A Ƙara Masa Lokaci

Ɓatan-dabon Naira Tiriliyan 210: Kamfanin NNPCL Ya Buƙaci A Ƙara Masa Lokaci

October 7, 2025
Tinubu

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Kan Karɓo Bashin Dala Biliyan $2.347 Da $500m Na Sukuk 

October 7, 2025
Cikar Wa’adin AGOA Ta Nuna Ra’ayin Amurka Kan Afirka

Cikar Wa’adin AGOA Ta Nuna Ra’ayin Amurka Kan Afirka

October 7, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: Yakubu Ya Miƙa Ragamar INEC Ga Agbamuche-Mbu A Matsayin Shugabar Riƙo

Da Ɗumi-ɗumi: Yakubu Ya Miƙa Ragamar INEC Ga Agbamuche-Mbu A Matsayin Shugabar Riƙo

October 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version