Isa Abdullahi Gidan Bakko">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Sai An Rungumi Addu’o’i Da Bai Wa Sarakunana Iko Tsari Zai Dawo – Mai Almajirai

by Isa Abdullahi Gidan Bakko
December 31, 2020
in LABARAI
2 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

An bayyana dawo da tsaron lafiyar al’umma da dukiyoyinsu da kuma sana’ar noma da cewar sai an dawo da sai al’ummomin Nijeriya sun rungumi addu’o’I da kuma dawo da ayyukan sarakuna iyayen al’umma, kamar yadda suke gudanar da ayyukan kafin Nijeriya ta sami ‘yancin kai.Wannan bayani ya fito ne daga bakin fitaccen malamin addinin musuluncin nan mai suna Shekh Tanimuddari Mai Almajirai da ke garin Kamfani a gundumar Dutsen Abba ta karamar hukumar Zariya a jihar Kaduna, a lokacin da wakilinmu ya zanta da shi, kan matsalolin tsaro da a yau za a iya cewar ta zama gagara badau ga gwamnatocin Nijeriya.

Shekh Tanimuddari ya ci gaba da cewar, duk wanda ke lura da al’amurran da suke faruwa da suka shafi tsaro a wasu jihohin arewa, babu ko shakka, a cewarsa, al’umma a dai na addu’o’I, abin da kawai aka fi mayar da hankali a kansa tattauna matsalolin tsaro a dandali da sauran wuraren zaman jama’a, wannan, kamar yadda Shehin Malamin ya ce, babban kuskura ne al’umma ke yi dare da kuma rana.

samndaads

Ya kar da cewar, babu wata matsala da za ta addabi al’umma, al’ummar su rungumi addu’o’I, su kaance a cikin wannan matsalar, sai dai ba su yi tawasuli da addu’o’in da suke yi bad a kuma kyawawan ayyukansu, a lokaci kadan za su ga mafitan matsalar da suke ciki, musamman, a cewarsa a wannan lokaci da babu matsalar da ta addabi al’umma, sai matsalolin tsaro, da ke zama sanadiyyar rasa rayukan al’umma da kwace ma su dukiyoyinsu da sunan garkuwa da su.

Da kuma ya juya ga yadda a shekarun baya da kowa ya san muhimmancin shugabannin al’umma tun daga ma su Unguwanni ya zuwa sarakunan yanka, birni da kauye sarakuna sun duk wani bako day a sauka gari ko kuma wanda ya sayi gida ko kuma fili, amma a halin yanzu, an aje wadannan bayin Allah a gefe guda, sai matsala ta taso, an rasa yadda za a kawo karshen matsalar, sai a mayar da su ‘yan kwana-kwana, domin samun mafitar matsalar.

A karshen tattaunawar da wakilinmu a Zariya ya yi da wannan fitaccen malami ya kuma yi kira ga shugaban kasa da ya duba shawarwain da ake ba shi na sauke shugabannin rungunonin tsaro, ya duba wannan shawara, domin in ya aiwatar al’ummar Nijeriya na ganin za a iya samun canijn halin kaka – nika yin a kamfar tsaro a wasu jihohin Nijeriya kafatan, musamman jihohin Arewa.

SendShareTweetShare
Previous Post

Tarbe: An Shammaci Gwamnan Nasarawa A Titin Akwanga

Next Post

’Yan Sandan Katsina Sun Yi Nasarar Kama Gungun ’Yan Fashi

RelatedPosts

Da Dimi-diminsa: Buhari Ya Sauya Shugabannin Rundunonin Tsaro

Da Dimi-diminsa: Buhari Ya Sauya Shugabannin Rundunonin Tsaro

by Isa Abdullahi Gidan Bakko
14 hours ago
0

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da murabus din shugabannin...

Man Fetur

Kudirin Dokar Man Fetur Zai Bai Wa Nijeriya Damar Cin Gajiyar Albarkatunsa – Majalisar Dattawa

by Isa Abdullahi Gidan Bakko
22 hours ago
0

Daga Muhammad Maitela, Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan...

Jobe

Ma’aikata Da ’Yan Fansho Ke Wawashe Rabin Kudin Katsina, Cewar Kwamishina Jobe

by Isa Abdullahi Gidan Bakko
22 hours ago
0

Daga Sagir Abubukar, Kwamishinan Kasafin Kudi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki...

Next Post
’Yan Fashi

’Yan Sandan Katsina Sun Yi Nasarar Kama Gungun ’Yan Fashi

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version