Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Sama Da Kaso 60% Na Amurkawa Ba Su Gamsu Da Yanayin Tattalin Arzikin Kasar Ba

by
7 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Sama Da Kaso 60% Na Amurkawa Ba Su Gamsu Da Yanayin Tattalin Arzikin Kasar Ba
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI HAUSA,

Kafar yada labarai ta AP dake Amurka, ta gabatar da sakamakon jin ra’ayin jama’a a kwanan baya, wanda ya nuna ra’ayin Amurkawa game da halin tattalin arzikin kasar dake kara tsananta, saboda matsalar samar da kayayyaki, da hauhawar farashi da sauransu.

Rabin mutanen da kafar ta zanta da su sun yi hasashen cewa, halin tattalin arzikin kasar zai kara tsananta a badi.

Labarai Masu Nasaba

Wang Yi Zai Jagoranci Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS Ta Kafar Bidiyo

Kasar Sin Za Ta Kara Samar Da Damammaki Ga Kamfanonin Ketare Don Su Zuba Jari A Kasar

Kafar yada labarai ta AP, ta kaddamar da wannan bincike na jin ra’ayin jama’a, wanda ya nuna cewa, kashi 35% na Amurkawa ne kadai suka gamsu da yanayin tattalin arzikin kasar, yayin da sauran kaso 65% na matukar nuna rashin jin dadin su.

A watan Satumba, bincike da aka yi a wannan fanni ya nuna cewa, Amurkawa kashi 45% suna ganin cewa, halin tattalin arzikin kasar na tafiya yadda ya kamata.

Ra’ayin Amurkawa masu nuna rashin jin dadi kuwa, ya yi daidai da na farkon shekarar bana, lokacin da cutar COVID-19 ta fi kamari. (Amina Xu)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Bangarori Daban-Daban Na Jinjinawa Gudunmawar Da Sin Take Bayarwa Ga MDD

Next Post

An Fahimci Sirrin Kasar Sin Na Yin Kirkire-kirkire Ta Hanyar Ba Da Lambobin Yabo Na Kimiyya Da Fasaha

Labarai Masu Nasaba

Wang Yi Zai Jagoranci Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS Ta Kafar Bidiyo

Wang Yi Zai Jagoranci Taron Ministocin Wajen Kasashe Mambobin Kungiyar BRICS Ta Kafar Bidiyo

by CMG Hausa
2 hours ago
0

...

Kasar Sin Za Ta Kara Samar Da Damammaki Ga Kamfanonin Ketare Don Su Zuba Jari A Kasar

Kasar Sin Za Ta Kara Samar Da Damammaki Ga Kamfanonin Ketare Don Su Zuba Jari A Kasar

by CMG Hausa
5 hours ago
0

...

Shugaba Xi Ya Jaddada Aniyar Kasarsa Ta Bude Kofa Mai Nagarta

Shugaba Xi Ya Jaddada Aniyar Kasarsa Ta Bude Kofa Mai Nagarta

by CMG Hausa
6 hours ago
0

...

NED—Makamin Mallakar Duniya

NED—Makamin Mallakar Duniya

by CMG Hausa
10 hours ago
0

...

Next Post
An Fahimci Sirrin Kasar Sin Na Yin Kirkire-kirkire Ta Hanyar Ba Da Lambobin Yabo Na Kimiyya Da Fasaha

An Fahimci Sirrin Kasar Sin Na Yin Kirkire-kirkire Ta Hanyar Ba Da Lambobin Yabo Na Kimiyya Da Fasaha

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: