Connect with us

KASUWANCI

Sana’ar Gwangwan Na Matukar Rufa Mana Asiri

Published

on

 

Daga Bala Kukuru, Legas

Sanaar Gwangwan sana’a ce da take farfado da tattalin arzikin kasar da ake yin ta sannan kuma sana’a ce da take rufa wa dimbin al’ummar da ke yin ta asiri awajen tafiyar da harkokin rayuwa a kowace kasa a duniya, Oga Bulak Abdullahi Ibirahim, daya daga cikin mutanen dake gudanar da wannan sana’a wanda yake zaune a kasuwar karan bosawa Alabar Rago ta Jihar Legas ya fadi haka ne a lokacin da suke gudanar da taro na ‘yan kasuwar masu yin wannan sana’a a kasuwarsu ta Alabar Karanbosu wa Oga Bulak ya ci gaba da cewa ya zama dole a garesu su hada kansu su zama tsintsiya ma daurin ki daya domin tunkarar kowace matsala ko kalubalen da zai taso ma wannan sana’a domin magance shi ba tare da wata matsalaba ya kara da cewa, sau da yawa mutane suke yi masu kallon mashayanesu saboda ganin mutanensu a kan bola a kowane lokaci inji shi, ya ce, ba gaskiya bane don kuwa yanzu haka bai taba shan sigari ba ballen tana kuma wata kwayar bature kuma iri irinsu suna da yawa saboda haka.

Jama’a su daina yi masu kudin goro acewar wai suma shayane a wajen hankokin neman abincin su yaara da cewar da yawa acikin suna da ilimin boko da na sannin dokokin ubangiji basuna zaune haka kawaida kabane.

Sannan kuma ya umurci Gwamnatin Jihar Legas data dauki mataki na Gwgagwan na murkushe duk wani dan daba a Jihar Legas a cewarsa ‘yan dabar suna kawo musu cikas daban daban akowane lungu na Jihar Legos a lokacin da suke gudanar da harkokin kasuwancinsu wajen tare yaransu masu tura amalanke domin nemo musu kaya suna kwace masu kudadansu da fatan Gwamnatin Jihar Legas za ta yi wani abu a cikin al’amarin ya kara da cewa, suma jami’an tsaro na Jihar Legas suna takurasu musamman wadanda aikinsu ke kan hanyoyin da motocin Jihar Legas ke yin zirga-zirga suke karbar na goro mai yawa idan sun ga motocinsu sun wo lodin kayansu za su kai kamfani suke karbar wadannan kudade wanda a cewarsa akallah ba akasaraba wurare daban daban a kowace motar suna kasha kudin da suka kai dubu talatin a kowace mota kafin shigan ta cikin kamfani.

 
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: