Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home DAGA BIRNIN SIN

Sanarwar Da Amurka Da Japan Suka Fitar Kan Sin Almara Ce Kawai

by Sulaiman Ibrahim
March 17, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Sanarwar Da Amurka Da Japan Suka Fitar Kan Sin Almara Ce Kawai
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga CRI Hausa

A kwanakin baya, kasashen Amurka da Japan, sun kira taron manyan jami’ai a birnin Tokyo na Japan, amma abun mamaki shi ne, yayin taron, sun tattauna ne kan kasar Sin, kuma sanarwar da suka fitar bayan taron, an lura cewa, tana kunshe da aniyar Amurka, ta fadada adawa da kasar Sin, tare da kawancen Japan.
Daga gabashin teku zuwa kudancin teku, kuma daga tsibirin Diaoyu zuwa tsibirin Taiwan, haka kuma daga jihar Xinjiang zuwa yankin musamman na kasar Sin Hong Kong, kusan daukacin abubuwan da sassan biyu suka tattauna sun shafi kasar Sin ne, inda har suka ambaci sunan kasar Sin a cikin sanarwar, suna cewa, matakin kasar Sin bai dace da tsarin kasa da kasa ba. Ana iya cewa, sanarwar da suka fitar, shaida ce ta daban, da take nuna cewa, Amurka da Japan sun sake tsoma baki a cikin harkokin gidan kasar Sin.
Hakika Japan ta riga ta samu babbar moriya daga cudanyar tattalin arzikin yankin Asiya, da hadin gwiwar tattalin arziki da cinikayya dake tsakaninta da kasar Sin, kuma abu mafi muhimmanci shi ne, sabuwar gwamnatin Amurka, ta fi mai da hankali kan moriyar kanta, don haka mai yiwuwa ne Japan ta yi babbar hasara, daga matakin da ta dauka tare da Amurka.
Ban da haka, yunkurin cacar baki da yin adawa da kasar Sin na Amurka da Japan, bai dace da bukatun al’ummun kasa da kasa ba, saboda ci gaban kasar Sin, zai samar da damammaki ga duk duniya, amma ba kalubale ba ne, idan Amurka da Japan ba su daina yin adawa da kasar Sin ba, sai dai lamarin zai kawo cikas ga ci gabansu, har ma ya haifar da matsala ga ci gaban shiyya shiyya. (Mai fassarawa: Jamila daga CRI Hausa)

SendShareTweetShare
Previous Post

Ina Ruwan Biri Da Gada?

Next Post

Dole Ne Afrika Ta Lashe Kofin Duniya – Sabon Shugaban Hukumar Kwallon Afrika

RelatedPosts

Don Me Kasashen Duniya Suka Kara Maida Hankali Kan Dandalin Tattaunawa Na Kasashen Asiya A Bo’ao?

Don Me Kasashen Duniya Suka Kara Maida Hankali Kan Dandalin Tattaunawa Na Kasashen Asiya A Bo’ao?

by Sulaiman Ibrahim
10 hours ago
0

Daga CRI Hausa Bo’ao, wani karamin gari ne dake kudancin...

COVID-19: Annoba Ta Lamuke Amurkawa Sama Da Rabin Miliyan

COVID-19: Annoba Ta Lamuke Amurkawa Sama Da Rabin Miliyan

by Sulaiman Ibrahim
10 hours ago
0

Daga Ahmad Fagam Da alama dai har yanzu ba ta...

Ya Kamata Kasar Amurka Ta Koyi Fasahar Yin Takara Bisa Wani Nagartaccen Yanayi

Ya Kamata Kasar Amurka Ta Koyi Fasahar Yin Takara Bisa Wani Nagartaccen Yanayi

by Sulaiman Ibrahim
10 hours ago
0

Daga CRI Hausa Kwanakin nan, Le Yucheng, mataimakin ministan harkokin...

Next Post
Dole Ne Afrika Ta Lashe Kofin Duniya – Sabon Shugaban Hukumar Kwallon Afrika

Dole Ne Afrika Ta Lashe Kofin Duniya – Sabon Shugaban Hukumar Kwallon Afrika

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version