Sarkin Hausawan Ikate Ya Shawarci Gwamnatin Jihar Legas Kan Kasuwar Dabbobi Da Ke Unguwar Aja 8

Ikate

Daga Bala kukkuru Legas

Sarkin al’ummar Hausawa mazauna unguwar Kate Illegusi Malam Mustafa Alhaji Hamza kuma shugaban kasuwar sayar da dabbobi ta Ibira Adesoya dake unguwar Aja ta aaramar hukumar Itiwosa a nan cikin jihar Legas ya bukaci Gwamnatin jihar ta Legas a karkashin jagorancin Gwamnan jihar Baba Tunde Sanwo-olu da ta yi musu adalci akasuwar su ta sayar da dabbobi da ke unguwar Aja da kewayanta baki daya Malam Mustafa Alhaji Hamza kuma shugaban kasuwar sayar da dabbobi a unguwar Aja ya nemi wannan biyan bukatar ne a ofis din sa da ke unguwar Aja jim kadan bayan kawo ziyarar gani da ido da kwamishinan aikin gona na jihar Legas Alhaji Tunji Bello da wadansu yan uwan sa kwamishinoni wadanda ba a san na kowan ne bangare ne ba da ma’aikata suka zo kasuwar tasu ta sayar da dabbobi dake unguwar Aja injishi sai kawai sai dai sukaga maaikatan sunata loda awaki da ragunan su amotocin da sukazo dasu da suke tambayar maaikatan abun dake faruwa wai sai sukace masu Gwamnatin jihar Legas tace sutashi suki tashi yace shidai abin da ya sani suntaba zuwa kasuwar sukace masu kasuwar ta cika kusada hanya saboda haka su kara matsawa can baya kuma sun matsa yace sai kawai suka kwashe masu dabbobi samada sittin acewar sa da sukaje wajen Belin dabbobi nasu a ofishin maaikatan dake Bolade Oshodi sai suka samu dabbobi guda goma shadaya sun mutu injishi al amarin da ya sanya sukayi asarar makudan kudi agame da wannan al amari. Alfarma a wajan Gwamnatin jihar Legas da suyi hakuri su kyale su domin su cigaba da gudanar da kasuwan cin dabbobi a unguwar ta Aja baki daya injishi da fatan Gwamnatin jihar Legas zata share masu hawaye agameda wan nan al amari karshe sarkin al’ummar Hausawan na unguwar Ikate Malam Mustafa Alhaji Hamza Jakande ya ce yana isar da sakon ta’aziyar sa ga iyalan marigayi Alhaji Mustafa Mohammed Sarkin Barebarin jihar Legas da fatan Allah ubangiji ya jikan shi da Rabama, ya ce shi kuma sabon sarkin barebarin na jihar Legas Alhaji Abacha Mele Allah ubangiji ya bashi nasarar jagorancin al’umma baki daya.

 

Exit mobile version