Sassa Daban Daban Na Mutunta “Ka’idar Sin Daya Tak A Duniya” Da Adawa Da Ballewar Yankin Taiwan
  • English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sassa Daban Daban Na Mutunta “Ka’idar Sin Daya Tak a Duniya” Da Adawa Da Ballewar Yankin Taiwan

byCGTN Hausa
1 year ago
Sin

Kungiyoyin kasa da kasa da gwamnatocin kasashe da jam’iyyun daban daban, sun bayyana matsayinsu na nacewa ga “ka’idar nan ta kasar Sin daya tak a duniya”, da amincewarsu ga matsayin halastacciyar gwamnatin Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin daya tak a duniya, suna kuma adawa da ballewar yankin Taiwan daga kasar Sin, da ma sauran matakai na tsoma baki cikin harkokin cikin gidan kasar. An bayyana hakan ne yayin da aka amsa tambayoyin ‘yan jarida, ko fitar da sanarwa da dai sauran hanyoyi.

Kwanan baya, hukumomin MDD, da sauran kungiyoyin kasa da kasa dake Geneva, sun nanata goyon bayansu ga kudurin babban taron majalisar mai lamba 2758, wanda ya bayyana nacewarsu ga “ka’idar kasar Sin daya tak a duniya”.

  • Sin Ta Bayyana Takaici Game Da Yadda Kwamitin Tsaron MDD Ya Gaza Zartas Da Kudurin Tsaron Sararin Samaniya 
  • Sin Ta Sanya Wasu Karin Kamfanonin Amurka Cikin Jerin Kamfanonin Da Ba Za A Iya Dogaro Da Su Ba Bisa Sayarwa Taiwan Makamai

Cibiyar kasashe masu tasowa wato South Centre , ta nanata cewa, tana adawa da duk wani mataki na ballewar yankin Taiwan daga kasar Sin, tare da goyon bayan dunkulewar Sin cikin lumana.

Shi ma shugaban kwamitin nazarin huldar Najeriya da Sin na majalisar wakilan tarayyar Najeriya Ja’afaru Yakubu, ya yi nuni da cewa, Najeriya na kan “ka’idar kasar Sin daya tak a duniya” ba tare da tangarda ba, kuma yankin Taiwan wani bangare ne na kasar Sin da ba za a iya ware shi ba. A cewarsa, al’ummar Najeriya sun taba dandana wahalhalun yakin basasa, don haka abu ne mai sauki a iya fahimtar aniyyar al’ummar kasar Sin ta kare cikakkun yankunan kasa.

Kaza lika, kasashen Kongon Brazaville, da Botswana, da Lesotho, da Malawi, da Uganda da Afirka ta Kudu, da Habasha, da dai sauran kasashen duniya, suna nanata matsayinsu na nacewa ga wannan ka’idar. (Amina Xu)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko
Daga Birnin Sin

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025
Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan
Daga Birnin Sin

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

October 8, 2025
Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana
Daga Birnin Sin

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Next Post
Opay, Palmpay, Kuda Da Moniepoint, Za Su Ci Gaba Da Karɓar Sabbin Kwastomomi Daga Watan Yuli

Opay, Palmpay, Kuda Da Moniepoint, Za Su Ci Gaba Da Karɓar Sabbin Kwastomomi Daga Watan Yuli

LABARAI MASU NASABA

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025
Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

October 8, 2025
Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version