Connect with us

Madubin Rayuwa

Satar jarirai a Spain

Published

on

An taba sace jarirai kimanin 300,000 a Kasar Andulus (Spain) a tsakanin 1939 zuwa 1989. An zargi kungiyoyin likitoci da jami’an jinya na kasar da tafka aika-aikar. A wancan lokacin sukan fada wa iyayen jariri ne cewa dansu ya mutu.

 
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: