Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Shari’ar Gwamnoni: An Tsaurara Tsaro A Kotun Koli

by
2 years ago
in LABARAI, SIYASA
1 min read
Shari’ar Gwamnoni: An Tsaurara Tsaro A Kotun Koli
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Rahotanni dake fitowa daga Kotun koli na nuni da cewa; an jigbe jami’an tsaro gabanin fara zaman Kotun Koli kan shari’o’in zaben jihohin da ke gabanta.

Lauyoyi da ‘yan jarida da ‘yan siyasa, mafi yawansu daga Kano da Sakkwato su ne suka cika kotun, kamar yadda majiyarmu ta shaida mana.

Akwai kuma ‘yan sanda da dama a cikin kotun wadanda suke kula da kofofin shiga cikinta.

Labarai Masu Nasaba

Dan Takarar Gwamna Ya Bukaci PDP Ta Mayar Masa Da Kudinsa Na Fom Miliyan 21

“Ina Cikin Wani Hali, An Kashe Matata Da Ciki Wata 9 Da Yara 4” —Mijin Matar Da IPOB Suka Kashe

Majiyarmu ta labarto mana cewa; wasu lokutan ‘yan sandan suna amfani da karfi wajen hana mutane shiga zauren kotun musamman idan an samu turmutsutsu.

ADVERTISEMENT

Akwai matakan tsaro hudu da aka sanya a kan hanya kafin kai wa harabar ginin kotun.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Imo: Zanga-zangar PDP Ba Za Ta Canja Komai Ba – BCO

Next Post

Yau Kotun Koli Za Ta Yanke Hukuncin Shari’ar Gwamnonin Jihohi Biyar

Labarai Masu Nasaba

Dan Takarar Gwamna Ya Bukaci PDP Ta Mayar Masa Da Kudinsa Na Fom Miliyan 21

Dan Takarar Gwamna Ya Bukaci PDP Ta Mayar Masa Da Kudinsa Na Fom Miliyan 21

by Muhammad Bashir
52 mins ago
0

...

“Ina Cikin Wani Hali, An Kashe Matata Da Ciki Wata 9 Da Yara 4” —Mijin Matar Da IPOB Suka Kashe

“Ina Cikin Wani Hali, An Kashe Matata Da Ciki Wata 9 Da Yara 4” —Mijin Matar Da IPOB Suka Kashe

by Leadership Hausa
6 hours ago
0

...

Zaben Fidda Gwani Na PDP: Sanata Dino Melaye Ya Fadi Ba Nauyi

Zaben Fidda Gwani Na PDP: Sanata Dino Melaye Ya Fadi Ba Nauyi

by Ahmad Dan Asabe
6 hours ago
0

...

An Karrama Buhari Da Lambar Yabo Kan Kwazonsa Wajen Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa

An Karrama Buhari Da Lambar Yabo Kan Kwazonsa Wajen Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa

by Muhammad Bashir
7 hours ago
0

...

Next Post
’Yan Mowa Da ’Yan Bora A Rukunin Kofin Zakarun Turai!

Yau Kotun Koli Za Ta Yanke Hukuncin Shari'ar Gwamnonin Jihohi Biyar

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: