Shawarar Masana: Muhimmancin Bayar Da Kyautar Jini

Bincike ya nuna cikin ko wace dakika biyu dole za, a samu wanda ke da bukatar jini., ,musammanma lokacin Biki,  kashi 34 cikin dari na masu juna biyu kamar yadda rahoton ya nuna, suna mutual lokacin nakudar mutuwa, saboda rasa jini da kuma rashin isassun wuraren da za,a je a samu shi jinin a Nijeriya.

Ba a ma tsaya a nan ba saboda akai lokacin da gudanar jini take tsayawa saboda an rasa shi jinin, wanda shi ne babbabn al’amari mai kawo rasa rayuka, daga cikin adanda suka samu raunuka lokacin hadari. Wannan yana iya kasancewa ne saboda rasa jiniwanda yana iya zaman a waje ko kuma na ciki, yadda kuma halin kula da lafiya yake a Nijeriya, an kiyasta cear ana bukata lita milyan daya da kusan rabi ta jini, a duk shekara, amma kuma ana samun kasa da haka ne. Jaridar Guardian ta yi nazarin dalilan da suka ‘yan Nijeriya su je su bada gudunmaar jini ba tare da tunanin sai an basu kudi ba.

Patrick Ogbonnaya anda ya taba haduwa da hadari cea ya yi, mutum ba zai taba sanin amfanin bayar da jini ba, sai hadari ya same shi.

Ogbonnaya shi da matar shi sun yi bankana da ‘yan uwansu, suka bar garinsu da ke kudancin Nijeriya zuwa Lagos, ba a wuce ’yan mintina da fara tafiyar  sai motar da suka shiga ta fara yin rawa- rawa. Kamar dai Direban da yasan abin da yake, sai ya tsaya ya fito waje ya duba tayoyin motar, amma kuma bai gane ko mecece matsalar ba.

Sai ya koma cikinmotar suka cigaba d atafiya, bayan awa daya da tafiyar tasu sai suka hadu da wani hadari, motar tayi ta jujjuyawa, hakan ya kasance sanadiyar jin raunin wasu daga cikin fasinja da kuma mutuwar wasu. Wadanda suka samu raunukan kamar Patrick da matarshi, an kokarin kai su asibiti na kusa,sai dai kash!duk da yake da magunguna a asibitin, amma kuma babu jinin da ake ajewa.

Da yake sun rasa jini mai yawa likitoci, a asibitin sun so su karawa Patrick shi da matar shi jini, da wasu wadanda suka samu raunuka, yayin da wasu kuma za, a tura su bisa keke a shiga dasu dakin Tiyata domin ceto rayuwarsu, amma kuma babu jinin da za,a kara masu.

Ba a samu jini ba ko inakusa da nesa, koda yake Patrick ya samu ya sha da kyar amma matarshi da sauran asu mutanen da suka samu raunuka mutual suka yi saboda babu jini da za’a kara masu. Suna daga cikin adanda suka yi hadari a kan hanya da suka rasa jini mai yawa, amma kuma basu samu damar samun jini ba, anda kamar 50 pins ne ko kuma anda ya fi haka. Masu lura da harkokin lafiya wadanda suka samu raunukan suna iya samun sauki idan da akwai jini, idan kuma duk koane dan Nijeriya zai iya bada taimakon jini.

Maganar jini yanzu a asbitoci kamar yadda Hukumara lafiya ta duniya ta yi bayani, ya kasance ne kamar wani abu naiyali ne. Idan a ce kashi daya na yawan jama’ar Nijeriya zai iya bada taimakon jini, da hakan za, aiya samun isasshen jinin da ake bukata. Koda yake babu wata cikakkiyar kididdiga na jinin da aka amsa a Nijeriya. Amma kididdiga ta nuna ana bukatar jini kamar pints milyan daya da rabi duk shekara. Sai dai, kuma yanzu akwai kashi biyar cikin dari na adanda suke bada gudunmawar jini, sai kuma kashi 60 na masu sayarwa, da kuma kashi 30 wanda shi na Iyali ne.

Hukumar lafiya ta duniya ta ce akwai kasashe 57 wadanda suke amsar kashi 100, na jinin da suke bukata daga masu bada taimakon jini don kansu jinin da ba , a biya ba da kuma milyan 112. Da dubu dari biyar wanda taimakon jini ne wanda aka amsa dagha kasashen duniya. Rabi daga cikin wadannan daga kasashe masu karfin tattalin arzikine, yayin da kuma kasashe kamar Nijeriya suna rasa rayuka duk shekara saboda rashin isasshen jini wanda ake ajewa.

Masana suna cewar yana kasancewa ne lokacin da mutum ke bukatar jinia an kuma yi amfani da shi jinin ta hanyo yi daban daban.

‘Yan Nijeriya yana da wuya su bayar da taimakon jini, wadanda kuma suka bada suna yin hka ne saboda ko dai wani daga cikin ’yan uwa na bukata, ko kuma hali na neman kudi. Amma kuma masana harkar lafiya sun ce jini mai kyau shi ne na wadanda suka bad aba tare da, an matsa masu ba, sai kuma na wadanda ba maganar kudi daga wurin da ba.a tsammanin aukuwar wata matsala.

Nazari ya nuna jijninda ake badawa daga wadanda ake matsa mawa, saboda dalili na tattalin arziki, ana samun matsaloli masu yawa,  ana iya hadua da cututtukan da suka hada da cututtuka masu saurin yaduwa nkamar su HIB, Hepatitis B, Syphilis, da kuma cutar Chaga.

Hukumar lafiya ta duniya ta yi kiyasin kashi 5 zuwa 10 na cutar kanjamau ato HIB AIDS  a Afirka, an kamu da cutar ne ta hanyar bada jinin da ba, a, gwada ba, sai kuma kashi 25 na mutuwar mata, ana samun wannan saboda rashinjinin da za, ayi kari. Wannan kuma ya nuna kashi 15 cikin 100 na Yaran da suke mutuwa, a Afirka wannan kuma ya kasance ne haka saboda rashin tsaftataccen jini wanda za, a kara.

Kididdiga ta nuna Hukumar lafiya ta duniya wadda shirinta na jinin da ake karawa tana da hanyar samun shi mai lafiya, ya nuna cewar kasa da kashi daya na jama’ar kasashe masu tasowa, suna bayar da jini, kamar idan aka hada da kashi 65 cikin 100 na kasashenda suka cigaba. Baya ga ceton rayuwa, nazarin da aka yi ya nuna, cewar mutanen da suke bada taimakon jini, suna iyazama shekaru masu yawa. Bincike kuma ya nunayawancinmutanen da suke bada taimakon jini basu kamuwa da cutar anaemia ta wadanda suka tsufa ko kuma tawadanda suka tsufa sosai.

 

 

Exit mobile version