Connect with us

LABARAI

Shehun Bama Ya Rasu

Published

on

Allah ya yiwa Alhaji Kyari Ibn Umar El-Kanemi, Shehun Bama rasuwa da yammacin yau Litinin 27 ga watan Afrilu.

Kafin rasuwar shi shine Shehun karamar hukumar Bama dake jihar Borno.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: