Connect with us

MANYAN LABARAI

Shekarau Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP

Published

on

Tsohon gwamnan jihar Kano Ibrahim Shekarau ya fice daga jam’iyyar PDP, bayan da rikicin gida na jam’iyyar PDP din yaki ci yaki cinyewa, tun bayan sauya shekar Kwankwaso zuwa jam’iyyar.

‘Yan kwanaki da suka ne aka ruguza shugabannin gudanarwar jam’iyyar na jiha, a jiya kuma Shekarau din ya fice daga jam’iyyar.

Cikakken labari na nan tafe.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: