Shugaba Buhari Ya Koma Bakin Aiki

Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya koma bakin aikinsa, ya sanya hannu kan wasika ga Majalisa inda ya sanar da su komawarsa a yau Litinin.

Exit mobile version