Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi London bayan ya kammala taron Majalisar Dinkin Duniya da aka yi a garin New York na Amurka.
Shugaba Buhari ya tafi London ne a yau Alhamis.
A ranar Talata ne shugaban Nijeriya ya gabatar da jawabi a zauren Majalisar Dinkin Duniya kafin tafiiyarsa.
A cikin wata anarwar da kakakin shugaban Nijeriya Femi Adesina ya aikewa manema labarai ta ce Shugaban ‘Zai je birnin London a kan hanyarsa ta komawa gida’.