Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya yi wa tsohon shugaban jam’iyyar APC mai mulkin kasar Cif Bisi Akande wayar tarho, inda ya yi masa ta’aziyya bisa ga rasuwar matarsa Madam Omowunmi Akande .
Gwamnatin Gombe Ta Sanya Dokar Hana Fita A Garin Balanga
Daga Khalid Idris Doya, Gwamnatin Jihar Gombe ta sanar dokar...