Shugabannin Kananan Hukumomi Biyu Sun Tsallake Rijiya Da Baya A Taraba

Policeman patrol the street during gubernatorial elections, in Kaduna, Nigeria, Thursday, April 28, 2011. Small crowds of voters nervously cast ballots Thursday in two states in oil-rich Nigeria hit hard by religious rioting that killed at least 500 people following the nation's presidential election. (AP Photo/Sunday Alamba)

Shugaban karamar hukumar Wukari, Hon. Daniel Adi da kuma takwaransa na karamar Hukumar Takum Hon. Shiban Tikari sun tsallake rijiya da baya a jiya lahadi yayin da wasu mahara suka afkwa masu  a wani yankin jihar.

Hon. Daniel Adi, ya bayyanawa LEADERSHIP A YAU, cewa, wasu mahara ne da ba a san ko suwaye ba suka kaimin harin a garin Giindin Dorowa dake karamar hukumar Wukari.

Adi, ya kara  da cewa, yana zargin wasu Fulani makiyaya ne da kai harin sakamakon wani harin da aka kai gonar wani kabilar Tibi har aka kashe shi ranar Asabar din data gabata, gonar dake kusa da garin Gindin Dorowa  sai dai yanzu haka an tura jami’an tsaro yankin.

 

Exit mobile version