Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Sin Na Shirin Harba Kumbon Shenzhou-13 Don Binciken Sararin Samaniya

by
7 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Sin Na Shirin Harba Kumbon Shenzhou-13 Don Binciken Sararin Samaniya
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

Hukumar kula da ayyukan kumbon dauke da mutane ta kasar Sin CMSA, ta sanar a yau Alhamis cewa, ta riga ta tura kumbon dauke da mutane na Shenzhou-13 da rokar Long March-2F zuwa cibiyar harba tauraron dan Adam ta kasar, kuma nan da wani lokaci ana sa ran za ta harba kumbon domin gudanar da ayyukan bincike.

CMSA ta ce, kayayyaki da na’urorin da aka kai cibiyar harba tauraron dan Adam din suna cikin yanayi mai kyau, kuma tuni aka gudanar da wasu gwaje gwaje masu yawa don tantance ingancinsu, kana za a gudanar da wani aikin gwajin na’urorin na hadin gwiwa a nan gaba kamar yadda aka tsara.(Mai fassarawa: Ahmad daga CRI Hausa)

Labarai Masu Nasaba

Kasuwannin Shanghai Suna Dawowa Bakin Aiki Bisa Matakai Daban Daban Tun Daga Yau

Hukumar Kididdigar Sin: Za A Daidaita Tasirin Da COVID-19 Ke Haifarwa Tattalin Arzikin Kasar

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Jaridar Ghanian Times Ta Wallafa Makalar Dake Jinjinawa Kwazon Sin A Fannin Yaki Da Cutar COVID-19

Next Post

Sin Na Ci Gaba Da Taka Rawar Gani A Fannin Samar Da Rigakafin Cutar COVID-19 Ga Duniya

Labarai Masu Nasaba

Kasuwannin Shanghai Suna Dawowa Bakin Aiki Bisa Matakai Daban Daban Tun Daga Yau

Kasuwannin Shanghai Suna Dawowa Bakin Aiki Bisa Matakai Daban Daban Tun Daga Yau

by CMG Hausa
19 hours ago
0

...

Hukumar Kididdigar Sin: Za A Daidaita Tasirin Da COVID-19 Ke Haifarwa Tattalin Arzikin Kasar

Hukumar Kididdigar Sin: Za A Daidaita Tasirin Da COVID-19 Ke Haifarwa Tattalin Arzikin Kasar

by CMG Hausa
20 hours ago
0

...

Ma’aikatar Harkokin Wajen Sin: Sanarwar G7 Kan Batun Kasar Sin Karya Ce Zalla

Ma’aikatar Harkokin Wajen Sin: Sanarwar G7 Kan Batun Kasar Sin Karya Ce Zalla

by CMG Hausa
20 hours ago
0

...

Annobar COVID-19 Ba Za Ta Hana Ci Gaban Tattalin Arzikin Kasar Sin Yadda Ya Kamata Ba

Annobar COVID-19 Ba Za Ta Hana Ci Gaban Tattalin Arzikin Kasar Sin Yadda Ya Kamata Ba

by CMG Hausa
21 hours ago
0

...

Next Post
Sin Na Ci Gaba Da Taka Rawar Gani A Fannin Samar Da Rigakafin Cutar COVID-19 Ga Duniya

Sin Na Ci Gaba Da Taka Rawar Gani A Fannin Samar Da Rigakafin Cutar COVID-19 Ga Duniya

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: