CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Sin Ta Dakatar Da Kafar BBC Daga Yada Shirye Shirye A Cikin Kasar Bisa Karya Dokar Aiki

by CRI Hausa
February 12, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Sin Ta Dakatar Da Kafar BBC Daga Yada Shirye Shirye A Cikin Kasar Bisa Karya Dokar Aiki
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Hukumar kula da harkokin kafofin watsa labarai ta kasar Sin NRTA, ta dakatar da kafar watsa shirye shirye ta BBC mallakar kasar Birtaniya, daga yada shirye shiryen ta a cikin kasar, bisa laifin karya dokar aiki.

NRTA ta ce BBC ta karya dokokin aikin rediyo da talabijin, da dokoki masu nasaba da harkokin gudanar da shirye shirye kan tauraron dan Adam a ketare masu alaka da kasar ta Sin, wanda hakan ya sabawa sharadin wajibcin labarai ya kasance na gaskiya, da kaucewa son kai. Kaza lika hakan na yin kafar ungulu ga moriyar kasar Sin da ma hadin kan al’ummun ta.
Bisa wadannan dalilai, a cewar hukumar NRTA, kafar BBC ta gaza cimma sharuddan aiwatar da ayyukan ta bisa doka a ketare, don haka, an dakatar da ita daga ci gaba da ayyukan ta a daukacin sassan kasar Sin. (Mai fassarawa: Saminu daga CRI Hausa)

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Gwamnati Ta Amince Da Shirin Kula Da Dattawa, Inji Minista Sadiya

Next Post

Shekarar Sa: Bikin Sabuwar Shekarar Sin Ya Yayata Fasaha Da Hadin Kai

RelatedPosts

Ko Allurar Rigakafi Kirar Kasar Sin Na Da Inganci?

Ko Allurar Rigakafi Kirar Kasar Sin Na Da Inganci?

by CRI Hausa
3 days ago
0

Daga CRI Hausa Kasar Sin daya ce daga cikin kasashen...

MDD Ta Yi Kira Da A Gaggauta Sakin Dalibai ‘Yan Mata Da Aka Sace A Nijeriya

MDD Ta Yi Kira Da A Gaggauta Sakin Dalibai ‘Yan Mata Da Aka Sace A Nijeriya

by CRI Hausa
3 days ago
0

Daga CRI Hausa MDD ta yi kira da a gaggauta...

WHO: Shirin Yin Rigakafin COVID-19 A Afrika Ya Matse Kaimi

WHO: Shirin Yin Rigakafin COVID-19 A Afrika Ya Matse Kaimi

by CRI Hausa
3 days ago
0

Daga CRI Hausa Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta ce...

Next Post
Shekarar Sa: Bikin Sabuwar Shekarar Sin Ya Yayata Fasaha Da Hadin Kai

Shekarar Sa: Bikin Sabuwar Shekarar Sin Ya Yayata Fasaha Da Hadin Kai

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version