Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Game Da Shirinta Na Binciken Sararin Samaniya

by
4 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
2 min read
Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Game Da Shirinta Na Binciken Sararin Samaniya
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

Wang Yi Zai Ziyarci Kasashen Tsibirin Kudancin Tekun Pasifik Da Timor Ta Gabas

Masu Goyon Bayan Halartar Taiwan Taron WHA Sun Ji Kunya

Daga CRI Hausa

ADVERTISEMENT

A Juma’ar nan ne, kasar Sin ta fitar da takardar bayani game da shirinta na binciken sararin samaniya. Takardar bayanin mai taken “Shirin binciken samaniya na Sin: Makomarsa a 2021” na kunshe da gabatarwa game da dalilan Sin, da ka’idojin ayyukanta, da manufofi da matakai, da fatanta na hadin gwiwa a ayyukan binciken sararin samaniya. Kaza lika ta yi bitar nasarorin da kasar ta samu a kimiyyar sararin samaniya, da fasahohin sararin samaniya, da alfanun da Sin din ta samu daga ayyukan.
Manyan nasarori da Sin ta cimma a wannan fanni tun daga shekarar 2016, sun hada da wanzuwar nasarori a fannin kayayyakin aiki, da kammalawa, da fara aikin tsarin tauraron dan Adam na BeiDou mai ba da hidimar taswira, da kammala tsarin daukar hotunan sassan duniya mai inganci, da kara daidaita ayyukan taurarin dan Adam masu ba da hidimar sadarwa, da watsa shirye shirye, da kammala matakin karshe cikin matakai 3 na nazarin duniyar wata. Matakin farko shi ne na gina cibiyar binciken samaniya ta Sin, da saukar tauraron Tianwen-1, da kuma binciken duniyar Mars, kamar dai yadda takardar bayanin ta fayyace.
Har ila yau, wannan takarda, ta bayyana aniyar kasar Sin game da kara azama, wajen binciken yankunan duniyar wata, da fatan saukar bil Adama a duniyar wata.
A daya hannun kuma, takarda ta ce Sin na kira ga sauran kasashen duniya, da su yi musaya mai zurfi, da hadin gwiwa a ayyukan binciken sararin samaniya bisa daidaito, da cin gajiyar juna, da cimma gajiya cikin lumana, da bunkasuwa daga dukkanin fannoni.
Sin na fatan samun karin hadin gwiwa a ayyukan sama jannati, da horaswa, da hadin gwiwar harba kumbuna, da sauran fannoni da Sin din za ta iya yin hadin kai da sauran kasashen waje. Bugu da kari, Sin za ta karfafa hadin gwiwa a fannin kafa cibiyar binciken duniyar wata ta kasa da kasa. (Saminu Hassan)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

NCC Ta Yi Gargadi Kan Sabbin Dabarun Kutsen ‘Yan Damfara A Wayar Salula

Next Post

Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Game Da Shirinta Na Binciken Sararin Samaniya

Labarai Masu Nasaba

Wang Yi Zai Ziyarci Kasashen Tsibirin Kudancin Tekun Pasifik Da Timor Ta Gabas

Wang Yi Zai Ziyarci Kasashen Tsibirin Kudancin Tekun Pasifik Da Timor Ta Gabas

by
15 hours ago
0

...

Masu Goyon Bayan Halartar Taiwan Taron WHA Sun Ji Kunya

Masu Goyon Bayan Halartar Taiwan Taron WHA Sun Ji Kunya

by CMG Hausa
16 hours ago
0

...

Shugaba Xi Ya Amsa Wasikar Da Sarah Randy Ta Rubuta Masa

Shugaba Xi Ya Amsa Wasikar Da Sarah Randy Ta Rubuta Masa

by CMG Hausa
17 hours ago
0

...

Ko Kiyaye ‘Yanci Ya Fi Kare Rayukan Jama’a Muhimmanci?

Ko Kiyaye ‘Yanci Ya Fi Kare Rayukan Jama’a Muhimmanci?

by CMG Hausa
17 hours ago
0

...

Next Post
Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Game Da Shirinta Na Binciken Sararin Samaniya

Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Game Da Shirinta Na Binciken Sararin Samaniya

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: