CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Sin Tana Da Tasoshin Amfani Da Fasahar 5G Fiye Da 700,000

by CRI Hausa
November 27, 2020
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Sin Tana Da Tasoshin Amfani Da Fasahar 5G Fiye Da 700,000
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Rahotanni na cewa, ya zuwa karshen watan Octomba, Sin ta kafa tasoshin amfani da fasahar 5G fiye da dubu 700, inda bangarorin waje da aka hade da wadannan tasoshi suka kai fiye da miliyan 180.
Mataimakin ministan masana’atu da sadarwa Liu Liehong, ya gabatar da wadannan alkaluman ne a gun bikin bude taron fasahar 5G na kasa da kasa na shekarar 2020, wanda aka yi a kwanan baya a birnin Guangzhou dake kudancin kasar Sin.
Liu ya nuna cewa, Sin na ingiza hada fasahar 5G da kamfanoni, kuma ana habaka fannoni dake amfani da ita. Alal misali, samar da kayayyaki ta amfani da na’urori na zamani, da kiwo lafiya, da makamashi, da aikin noma da sauransu.
Kungiyar kamfanoni masu samar da kayayyakin salula ta kasa da kasa ta ba da labarin cewa, ya zuwa tsakar watan Disamba, kamfanonin sakon wayar salula 122 daga kasashe ko yankuna 49 sun samar da fasahar 5G. An yi kiyasin cewa, yawan tsarin sadarwa na 5G da za a yi amfani da shi a duk fadin duniya game da kasuwanci zai kai fiye da 180. (Amina Xu)

SendShareTweetShare
Previous Post

Wani Mutum Ya Rataye Kansa A Kano

Next Post

Gundumar Pingtang Ta Kama Hanyar Kawar Da Talauci Cikin Sauri

RelatedPosts

Sanya Takunkumi Kan Pompeo Da Sauran Wasu Amurkawa 27 Abu Ne Da Ya Dace

Sanya Takunkumi Kan Pompeo Da Sauran Wasu Amurkawa 27 Abu Ne Da Ya Dace

by CRI Hausa
7 hours ago
0

Kwanan nan, gwamnatin kasar Sin ta sanar da sanya takunkumi...

Jarin Da Sin Ta Zuba Kai Tsaye A Ketare A Shekarar 2020 Ya Karu Da 3.3%

Jarin Da Sin Ta Zuba Kai Tsaye A Ketare A Shekarar 2020 Ya Karu Da 3.3%

by CRI Hausa
7 hours ago
0

Kididdigar da ma’aikatar kasuwanci ta kasar Sin da hukumar kula...

Xi Ya Jaddada Muhimmancin Aiki Da Dokokin Jam’iyya A Lokacin Aiwatar Da Ajandar Raya Kasa Ta Shekaru 5 Karo Na 14

Xi Ya Jaddada Muhimmancin Aiki Da Dokokin Jam’iyya A Lokacin Aiwatar Da Ajandar Raya Kasa Ta Shekaru 5 Karo Na 14

by CRI Hausa
7 hours ago
0

Shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren kwamitin kolin JKS Xi...

Next Post
Gundumar Pingtang Ta Kama Hanyar Kawar Da Talauci Cikin Sauri

Gundumar Pingtang Ta Kama Hanyar Kawar Da Talauci Cikin Sauri

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version