Sin Tana Fatan Kasar Amurka Za Ta Canja Manufofinta Kan Kasar Sin
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Tana Fatan Kasar Amurka Za Ta Canja Manufofinta Kan Kasar Sin

byCMG Hausa
3 years ago
Amurka

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Zhao Lijian ya jaddada a gun taron manema labaru da aka gudanar a yau cewa, Sin tana fatan kasar Amurka za ta saurari ra’ayoyi da canja manufofinta bisa manyan tsare-tsare game da kasar Sin, ta kuma yi zabin da ya dace.

A kwanakin baya ne, shugaban kamfanin STARR na kasar Amurka kuma mataimakin shugaban gudanarwar kwamitin kula da dangantakar dake tsakanin Amurka da Sin na kasar Amurka Maurice R.Greenberg ya wallafa wani sharhi a jaridar The Wall Street mai taken “Muna fatan kyautata dangantakar dake tsakaninmu da Sin”, inda ya bayyana cewa, dangantakar dake tsakanin Amurka da Sin, dangantaka ce mafi muhimmanci a duniya.

  • Kasar Sin Ta Yi Kira Da A Nace Kan Ra’ayin Hadin Gwiwa Na Hakika A Taron G20 A Indonesia

A halin yanzu fiye da kowa ne lokaci, kyautata dangantakar ya fi dace da moriyar kasar Amurka.

Zhao Lijian ya amince da ra’ayin Mr. R.Greenberg kan dangantakar tattalin arziki da cinikayya a tsakanin Sin da Amurka, yana mai bayyana cewa, a cikin shekaru fiye da 10 da aka raya dangantakar dake tsakanin Sin da Amurka, ya nuna cewa, hadin gwiwa da samun moriyar juna shi ne kadai zabin da ya dace wajen raya dangantakarsu, kuma hakan zai amfanawa jama’ar kasashen biyu har ma ga duniya baki daya.

Sin tana fatan kasar Amurka za ta hada kai tare da kasar Sin, da kyautata dangantakar dake tsakaninsu bisa ka’idojin girmama juna da zama tare cikin lumana da kuma hadin gwiwa da samun moriyar juna, don dawo da dangantakarsu yadda ya kamata. (Zainab)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa
Daga Birnin Sin

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Next Post
Ayyukan Da Sin Ke Ba Da Gudummowar Aiwatarwa A Kongo Brazzaville Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Hadin Gwiwar Kasashen Biyu A Fannonin Al’adu Da Kiwon Lafiya

Ayyukan Da Sin Ke Ba Da Gudummowar Aiwatarwa A Kongo Brazzaville Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Hadin Gwiwar Kasashen Biyu A Fannonin Al'adu Da Kiwon Lafiya

LABARAI MASU NASABA

Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version