Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Sinawa Da Dalibai Dake Kasashen Waje Sun Karyata Jita-jita Kan Xinjiang

by
4 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Sinawa Da Dalibai Dake Kasashen Waje Sun Karyata Jita-jita Kan Xinjiang
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

Sinawa da daliban jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kanta, sun yi tir da jita-jita da batanci da makiya kasar Sin a Amurka da kasashen yammacin duniya suka kitsa, a yayin wani taron musayar ra’ayi ta kafar bidiyo da suka shirya a birnin Urunqi.

Labarai Masu Nasaba

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta

Kamran Ekramjan, wani dalibi dan kasar Sin dake jami’ar Anadolu dake kasar Turkiyya ya ce, “mutane su kan tambaye ni game da jihar Xinjiang, kuma a ko da yaushe ina nuna musu hotunan garinmu, duk sun yi mamakin ci gaban da jihar Xinjiang ta samu. Don haka, ina adawa da duk wani batanci da ake yiwa jihar Xinjiang.”

Kamiljan Ruza na kungiyar matasan ’yan kasuwar Turkiyya da Sin, ya shiga harkokin kasuwancin kasashen waje a Turkiyya tsawon shekaru.

A shekarar da ta gabata, shi da sauran mambobin kungiyar, suka shirya baje kolin hotuna, don nuna nasarorin da kasar Sin ta samu a shekarun baya. Maziyarta baje kolin sun yaba da ci gaban da kasar Sin ta samu. (Ibrahim Yaya)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

GDPn Kasar Sin Ya Karu Da 8.1% Zuwa Yuan Tiriliyan 114 A Shekarar 2021

Next Post

Gwamnatin Nijeriya Ta Ba Da Umarnin Kisa Ga Duk Wanda Ya Sake Kawo Hari Fursunanta

Labarai Masu Nasaba

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

by CMG Hausa
11 hours ago
0

...

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta

by CMG Hausa
11 hours ago
0

...

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

by CMG Hausa
11 hours ago
0

...

MOC: Dalilan Da Ke Jawo Jarin Waje A Kasar Sin Ba Su Canja Ba

MOC: Dalilan Da Ke Jawo Jarin Waje A Kasar Sin Ba Su Canja Ba

by CMG Hausa
13 hours ago
0

...

Next Post
Da dimi-diminsa: Gwamnatin Tarayya Ta Ba Da Hutun Kirsimati Da Sabuwar Shekara

Gwamnatin Nijeriya Ta Ba Da Umarnin Kisa Ga Duk Wanda Ya Sake Kawo Hari Fursunanta

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: