Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home KASASHEN WAJE

Sojojin Tigray Sun Harbo Wani Jirgin Habasha a Cewar Gebremichael

by Muhammad
December 2, 2020
in KASASHEN WAJE
1 min read
Tigray
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Asibitoci a yankin da ke fama da tashin hankali na fama da karancin kayayyaki, a jami’an wata kungiyar agaji. Firai Ministan Habasha Abiy Ahmed ya kira wani taron majalisar dokokin kasar na bazata ranar Litinin 30 ga watan Nuwamba, yayin da ake ci gaba da rikici a yankin Tigray da ke arewacin kasar. Da yammacin ranar Lahadi, kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito cewa, shugaban dakarun yankin Tigray na People’s Liberation Front (TPLF), Debretsion Gebremichael a wani sakon wayar salula da ya aika wa kamfanin dillancin labaran, ya yi ikirari cewa sojojin Tigray, sun harbo wani jirgin Habasha kuma sun kwace wani gari daga sojojin gwamnatin tarayyar kasar.

Babu wani martani nan da nan game da wannan ikirarin daga gwamnati ko sojojin kasar. A wani labarin makamancin wannan, ofishin jakadancin Amurka a Eritrea ya ya ce, an ji karar wasu fashe-fashe har sau shida a cikin dare a Asmara babban birnin kasar. A halin da ake ciki, asibitoci a Mekelle na fuskantar karancin magungunan jinyar wadanda suka jikkata, a cewar wasu jami’an agaji.

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Yanzu Babu Nishadi A Kwallon Kafa, Cewar Guardiola

Next Post

Annobar Korona Ta Jefa Wasu Ma’aikatan Kafofin Yadada Labarai Cikin Zaman Kashe Wando

RelatedPosts

Faduwar Trump

Me Zai Biyo Bayan Darewar Karajar Biden Da Faduwar Trump?

by Muhammad
3 days ago
0

Idanun duniya na kan ranar Larabar jiya, 20 ga Janarairu,...

Allurar Korona

An Soma Yin Allurar Korona A India Da Brazil

by Muhammad
3 days ago
0

A yau asabar kasashen Duniya da suka hada Indiya ,Brazil...

Trump Ya Fice Daga Fadar ‘White House’ Gabanin Rantsar Da Biden

Trump Ya Fice Daga Fadar ‘White House’ Gabanin Rantsar Da Biden

by Muhammad
3 days ago
0

Trump ya ce mutane "ba su san aiki tukuru" da...

Next Post
Kashe Wando

Annobar Korona Ta Jefa Wasu Ma'aikatan Kafofin Yadada Labarai Cikin Zaman Kashe Wando

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version