Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
ADVERTISEMENT
Home KASASHEN WAJE

Somalia Ta Kama Manyan Makamai

by Tayo Adelaja
September 25, 2017
in KASASHEN WAJE
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Hukumomin a yankin Puntland na kasar Somalia mai cin kwarya-kwaryan gashin kansa, sun ce sun kama wani jirgin ruwa makare da makamai, kamar yadda suka bayyanawa Mai ne ma labarai.

Mukaddashin ‘yan sandan yankin, Mohammed Mohamud Hassan ya ce, makaman sun hada da manyan bindigogi nau’in AK47 da bindigar kakkabo jiragen sama da kuma harsashai.

A cewar shi, sun kama jirgin ne yayin da yake kokarin tserewa a kusa da yankin gabar ruwan Mareero da ke da tazarar kilomita tara daga gabashin yankin Bosaso, yanki mafi girma da ke dauke da tashar jiragen ruwa da kuma yawan hadahadar kasuwanci.

Yayin da suka baje makaman a gaban manema labarai, hukumomin kasar sun ce suna gudanar da bincike domin gano ko na wane ne makaman, sannan kuma ina aka dosa da su.

SendShareTweetShare
Previous Post

Kotu Ta Mallakawa Ghana Yankin Teku

Next Post

Masu Zanga-zanga Sun Banka Wa Ofishoshin Gwamnati Wuta A Guinee

RelatedPosts

Matakai

Shugaban Da Ke Son A Dauki Matakai Masu Tsauri Kan Masu Batanci Ga Annabi

by Muhammad
1 day ago
0

Firaministan Pakistan, Imran Khan, ya yi kira ga gwamnatocin ƙasashen...

Mijin Sarauniya Elizabeth Ta Ingila Ya Mutu

Mijin Sarauniya Elizabeth Ta Ingila Ya Mutu

by Muhammad
2 weeks ago
0

Rahotanni daga Fadar Buckingham ta kasar Ingila sun tabbatar da...

Nijer

Matan Nijer Sun Dage Kan ‘Yancinsu Bayan Kotu Ta Sako Wasu Shugabanninsu

by Muhammad
1 month ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Hukumomi a jamhuriyar Nijer sun sako...

Next Post

Masu Zanga-zanga Sun Banka Wa Ofishoshin Gwamnati Wuta A Guinee

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version