Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

South China Morning Post: Me Ya Sa Kasar Sin Ta Cancanci Karbar Bakuncin Gasar Olympics Ta Lokacin Sanyi Ta 2022

by
4 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
South China Morning Post: Me Ya Sa Kasar Sin Ta Cancanci Karbar Bakuncin Gasar Olympics Ta Lokacin Sanyi Ta 2022
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

Nan da ‘yan makonni kadan ne, birnin Beijing na kasar Sin zai karbi bakuncin gasar wasannin Olympics na lokacin sanyi karo na 24, abin da ya sa babban birnin kasar ta Sin, zama birni na farko a duniya da ya karbi bakuncin gasar wasannin Olympics na zafi da na lokacin sanyi.

Shin me ya sa kasar Sin ta cancanci karbar bakuncin gasar wasannin Olympics ta lokacin sanyi ta 2022? Da farko, kasar Sin ta samu nasara, ga kyawawan kayayyakin more rayuwa, da wuraren wasanni da ake da su, ga kuma tallafin kudi daga gwamnati. Kauracewa wasannin motsa jiki ba zai kai ga cimma manufofin siyasa ba, illa cutar da ‘yan wasa ne kawai. Bincike ya nuna cewa, gasar wasannin Olympics ta shekarar 2008, ta yi tasiri matuka ga al’ummar kasar Sin, da tattalin arziki da muhalli, kuma karbar bakuncin gasar wasannin Olympics ta lokacin sanyi da zai gudana a birnin Beijing, zai ci gaba da fadada matsayin wasanni a kasar. (Ibrahim Yaya)

Labarai Masu Nasaba

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

NDRC: Sin Na Da Kwarin Gwiwar Wanzar Da Matsayin Tattalin Arzikinta A 2022

Next Post

Gwamna Bagudu Ya Jajanta Wa ‘Yan Kasuwar Kamba A Kan Gobarar Da Aka Yi

Labarai Masu Nasaba

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

by CMG Hausa
11 hours ago
0

...

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta

by CMG Hausa
11 hours ago
0

...

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

by CMG Hausa
11 hours ago
0

...

MOC: Dalilan Da Ke Jawo Jarin Waje A Kasar Sin Ba Su Canja Ba

MOC: Dalilan Da Ke Jawo Jarin Waje A Kasar Sin Ba Su Canja Ba

by CMG Hausa
13 hours ago
0

...

Next Post
Gwamna Bagudu Ya Jajanta Wa ‘Yan Kasuwar Kamba A Kan Gobarar Da Aka Yi

Gwamna Bagudu Ya Jajanta Wa ‘Yan Kasuwar Kamba A Kan Gobarar Da Aka Yi

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: