Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Stephen Hawking Ya Rasu

by
4 years ago
in KASASHEN WAJE
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga Rabiu Ali Indabawa

Shahararren masanin kimiyyar duniyan nan na Burtaniya Stephen Hawking, wanda ya yi ta nazarin maudu’o’i iri-iri da su ka shafi duniyoyi – kama daga yadda su ka samu, zuwa yadda su kan shude su zama wani bakin rami mai zurfi, wanda ake kira black hole, ya mutu yau dinnan Laraba ya na mai shekaru 76 da haihuwa.

Wani mai magana da yawun iyalinsa ya ce Hawking ya mutu salun-alun a gidansa da ke birnin Cambridge, inda ya shafe shekaru gommai ya na aiki a matsayin Sheihin Malamin Lissafi na Jami’ar Cambridge.

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

“Ya kasance wani mashahurin masanin kimiyya kuma wani irin mutum da ba a sama gani ba; sannan ayyukansa za su cigaba da yin tasiri zuwa shekaru masu yawa,” a cewar ‘ya’yan Hawking, Lucy da Robert da kuma Tim a wani bayanin da su ka yi.

Tun ya na dan shekaru 21 da haihuwa ya kamu da wata cutar nakasa, wadda sannu a hankali ta sa ala tilas ake sa shi cikin wata kujera ta musamman kuma ya daina magana sai ta amfani da na’ura mai fassara manufar mutum.

Like this:

Like Loading...
Tags: Stephen Hawking
SendShareTweetShare
Previous Post

Faransa Za Ta Gana Da Kasashen Nijar Da Algeria Kan Tsaro

Next Post

Kungiyar Kasashen Turai Ta Jera Wasu Kasashe Cikin Yankunan Dake Halalta Kudaden Haram

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
2 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
4 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post

Kungiyar Kasashen Turai Ta Jera Wasu Kasashe Cikin Yankunan Dake Halalta Kudaden Haram

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: