CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Tallafin Rigakafin COVID-19 Da Sin Ta Baiwa Zimbabwe Zai Agaza Wajen Cimma Nasarar Yaki Da Annobar

by CRI Hausa
February 12, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Tallafin Rigakafin COVID-19 Da Sin Ta Baiwa Zimbabwe Zai Agaza Wajen Cimma Nasarar Yaki Da Annobar
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Ministar ma’aikatar watsa labarai a Zimbabwe Monica Mutsvangwa, a madadin kasar ta, ta yabawa gudummawar rigakafin COVID-19 da Sin ta baiwa Zimbabwen, tana mai cewa hakan ya taimakawa kasar, a yakin da take yi da wannan annoba.

Uwargida Mutsvangwa, wadda ta yi tsokacin yayin wani taron manema labarai da kafar watsa labaran kasar Sin, ta ce gwamnatin Zimbabwe, na matukar godiya ga kasar Sin, bisa kyautar alluran rigakafin Sin har 200,000, alluran da nan gaba kadan, za a yiwa jami’an lafiya mafiya fuskantar hadarin kamuwa da cutar ta COVID-19.
Jami’ar ta ce, tsarin gwamnati mai inganci, shi ke samar da daidaito a fannin siyasa. Kuma karkashin shugaba Mnangagwa, ana ci gaba da aiwatar da sauye sauye a fannin hada hadar kudade, da harkar zuba jari.
A daya bangaren kuma, an tsara kasancewar Zimbabwe a wani mataki mai tasiri, cikin yarjejeniyar cinikayya maras shinge ta Afirka ko AfCFTA da aka kaddamar. Don haka a cewar ministar, hakan dama ce ga Sinawa masu sha’awar zuba jari, da su kara yawan jarin su a kasar dake kudancin Afirka. (Mai fassarawa: Saminu daga CRI Hausa)

samndaads
SendShareTweetShare
Previous Post

Shekarar Sa: Bikin Sabuwar Shekarar Sin Ya Yayata Fasaha Da Hadin Kai

Next Post

Labaran Bogi Ba Za Su Samun Amince A Nan Kasar Sin

RelatedPosts

An Cimma Burika 17 Da Aka Tsara Cikin Rahoton Aikin Gwamnati A Shekarar 2020

An Cimma Burika 17 Da Aka Tsara Cikin Rahoton Aikin Gwamnati A Shekarar 2020

by CRI Hausa
12 hours ago
0

Daga CRI Hausa Jiya Talata, gwamnatin kasar Sin ta sanar...

Karya Fure Take Ba Ta ’Ya’Ya

Karya Fure Take Ba Ta ’Ya’Ya

by CRI Hausa
12 hours ago
0

Daga CRI Hausa Da alamu har yanzu Amurka da wasu...

Wakilin Sin Dake MDD Ya Yi Bayani Kan Fasahohin Sin Na Yaki Da Talauci

Wakilin Sin Dake MDD Ya Yi Bayani Kan Fasahohin Sin Na Yaki Da Talauci

by CRI Hausa
12 hours ago
0

Daga CRI Hausa Jiya Talata, wakilin kasar Sin dake MDD...

Next Post
Labaran Bogi Ba Za Su Samun Amince A Nan Kasar Sin

Labaran Bogi Ba Za Su Samun Amince A Nan Kasar Sin

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version