Tarihin Ci Gaban Sin: Abin Koyi Ga Kasashe Masu Tasowa
  • English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tarihin Ci Gaban Sin: Abin Koyi Ga Kasashe Masu Tasowa

byCGTN Hausa and Sulaiman
1 year ago
{"ARInfo":{"IsUseAR":false},"Version":"1.0.0","MakeupInfo":{"IsUseMakeup":false},"FaceliftInfo":{"IsChangeEyeLift":false,"IsChangeFacelift":false,"IsChangePostureLift":false,"IsChangeNose":false,"IsChangeFaceChin":false,"IsChangeMouth":false,"IsChangeThinFace":false},"BeautyInfo":{"SwitchMedicatedAcne":false,"IsAIBeauty":false,"IsBrightEyes":false,"IsSharpen":false,"IsOldBeauty":false,"IsReduceBlackEyes":false},"HandlerInfo":{"AppName":2},"FilterInfo":{"IsUseFilter":false}}

An dade ana zazzafar muhawara game da mabambantan hanyoyin zamanantar da kasa da hanyoyin ci gaba, sai dai a karshe burin wannan yunkuri shi ne cimma Amurka. Saboda Amurka ta kasance madaidaicin ma’auni kuma abin misali ga duka wata kasa mai burin samun ci gaba. Amma a halin yanzu, ba haka lamarin yake ba, saboda alkibla ta canja. Ma iya cewa, kyauta mafi daraja da kasar Sin ta baiwa kasashen duniya, ita ce fahimtar ya kamata akwai nau’ikan salo daban daban na zamanantar da kasa, ba ma kawai zamanantarwa ba, har ma zamani karan-kansa. Wannan shi ne abin da Tarayyar Soviet ta yi kokarin nunawa a cikin dukan tarihinta, amma a karshe ta kasa. Wannan shi ne abin da yawancin masu ra’ayin dimokuradiyya a Turai suka so su tabbatar, amma ba su samu nasarar yin hakan ba. Wannan shi ne ne burin kasashe da yawa a kudancin duniya, amma ayyukan ci gabansu har yanzu galibi ba su kai mizani ba.

Tabbas, shekaru 75 da kafuwar jamhuriyar jama’ar kasar Sin ba ta kasance cikin nasarorin da aka samu da kuma abubuwan ban mamaki kawai ba. Wadannan shekarun suna cike da wahalhalu da ayyuka masu dorewa. Nasarar da kasar Sin ta samu ba sakamakon gumi ba ne kawai, har ma da hawaye. Kwararu kan harkokin kasa da kasa suna ta musayar yawu game da lokacin da kasar Sin za ta zarce Amurka a matsayin wadda ke kan gaba a fannin tattalin arzikin duniya. Sai dai amsar wannan tambaya ta dogara ne a kan hanyoyin bincike, da alkaluma da ake da su, da sauran abubuwa da dama, wadanda galibi a kan samu son zuciya a cikin hukuncin manazarta. Duk da haka, yawancin hasashe na nuni da cewa gibin dake tsakanin Sin da Amurka a muhimman fannoni zai ci gaba da raguwa cikin lokaci. To, duk dai yadda makomarta za ta kasance, babu wanda zai musanta nasarar da kasar Sin ta samu a tarihi. Kuma abu mafi muhimmanci game da hakan shi ne cewa tushen wannan nasara ba kawai ya ginu kan tsarin cikin gida da kuma kimanta salon ci gaban da aka shigo da shi daga kasashen waje ba, har ma da yin amfani da wata hanya ta musamman ta asali bisa la’akari da takamaiman yanayi na kasa. Ya kamata nasarar da kasar Sin ta samu ta koya mana cewa, kowace al’umma babba ko karama, mai wadata ko talaka, a arewaci ko kudancin duniya, ta zama jagorar makomarta bisa la’akari da bukatu da kuma yanayinta. (Mohammed Yahaya)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko
Daga Birnin Sin

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025
Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan
Daga Birnin Sin

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

October 8, 2025
Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana
Daga Birnin Sin

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Next Post
Ofishin Jakadancin Saudiyya Ya Yi Bikin Cikar Daularsu Shekaru 94 Tare Da Karfafa Alaka Da Nijeriya

Ofishin Jakadancin Saudiyya Ya Yi Bikin Cikar Daularsu Shekaru 94 Tare Da Karfafa Alaka Da Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

Tawagar Likitocin Sin Dake Saliyo Ta Gudanar Da Tiyatar Dashen Yatsa Irinta Ta Farko

October 8, 2025
Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

Babban Yankin Sin Ya Soki Lamirin Kalaman Aware Na Jagoran Yankin Taiwan

October 8, 2025
Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

Yawan Zirga-Zirgar Jiragen Kasa Tsakanin Sin Da Turai Kan Layin Dogo Na Tsakiya Ya Zarce 3,000 A Bana

October 8, 2025
Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Kafa ‘Yansandan Jihohi Na Da Matuƙar Muhimmanci Wajen Magance Matsalar Rashin Tsaro

October 8, 2025
Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

Adadin Kudaden Da Gidajen Sinima Na Sin Suka Tara Yayin Hutun Bikin Ranar Kasa Ya Haura Yuan Biliyan 1.7

October 8, 2025
Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version